Matatar mai ta Dangote ta sake rage farashin kuɗin litar man fetur da take sayarwa dillalan mai ya zuwa ₦835 kan kowace lita. A cewar wasu majiyoyi dake matatar man
Matatar mai ta Dangote ta sake rage farashin kuɗin litar man fetur da take sayarwa dillalan mai ya zuwa ₦835 kan kowace lita. A cewar wasu majiyoyi dake matatar man
Caleb Mutfwang gwamnan jihar Filato ya sanar da hana kiwon dabbobi da daddare tare da taƙaita yin amfani da baburan hawa a faɗin jihar biyo bayan yawan hare-haren da ake
Gwamnonin da aka zaɓa ƙarkashin jam’iyar PDP sun ce jam’iyar baza ta hade da wasu jam’iyu ba domin tunkarar zaɓen shugaban ƙasa na shekarar 2027. Gwamnonin sun bayyana matsayar jam’iyar
Aƙalla Mutane 25 aka kashe a hari na baya-bayan nan da aka kai kan wasu al’ummomi dake jihar Filato. An kashe mutanen ne lokacin da wasu ƴan bindiga suka farma
Fadar shugaban kasa ta bukaci masu ɗaukar nauyin kayayyakin tallan sake neman zaɓen shugaban ƙasa Tinubu a shekarar 2027 da su gaggauta dakatawa. A wata sanarwa ranar Lahadi, Bayo Onanuga
Aƙalla matafiya 8 ne suka mutu bayan da bam ya tashi da motar da suke ciki lokacin da suke tafiya akan hanyar Maiduguri zuwa Damboa a jihar Borno a ranar
Aƙalla matafiya 8 ne suka mutu bayan da bam ya tashi da motar da suke ciki lokacin da suke tafiya akan hanyar Maiduguri zuwa Damboa a jihar Borno a ranar
Gwamnatin jihar Kaduna ta ceto wasu yara 13 da ake zargin an sayar da su ga masu safarar mutane a yankin kudu maso gabashin Najeriya. Kwamishiniyar ma’aikatar gina al’umma da
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar ya jagoranci wata tawagar ƴan siyasa inda suka kai wa tsohon shugaban ƙasa, Muhammad Buhari ziyara a gidansa dake Abuja. A cikin waɗanda suka
Matatar man fetur ta Dangote ta rage farashin litar man fetur ya zuwa ₦865 kan kowace lita. A cewar majiyoyi matatar man ta rage ₦15 kan kowace litar mai da
Rundunar ƴan sandan jihar Lagos ta tabbatar da kama wani mutum mai suna Friday Onu wanda aka ɗauki bidiyonsa yana dukan, Misis Yetunde Amole wata matuƙiyar motar haya a wani
Dakarun rundunar sojan Najeriya na shiya ta 6 sun samu nasara kama mutane 43 da ake zargin suna da hannu a gudanar da wasu haramtattun matatun man fetur a yankin
Darajar takardar kudin Naira tayi ƙasa a ranar Litinin inda aka riƙa canza dalar Amurka ɗaya kan ₦1612 a kasuwar musayar kuɗaɗe ta gwamnati. Wannan farashin shi ne mafi karanci
Tsohon shugaban ƙasa, Muhammad Buhari ya karbi bakuncin tawagar wakilan gwamnonin jam’iyar APC a gidansa dake Kaduna a ranar Litinin. Tawagar ta samu jagorancin, Hope Uzodinma gwamnan jihar Imo wanda
Ministan ma’adanai, Dele Alake ya ce an kama wasu ƴan kasar waje su uku dake haƙar ma’adanai ba bisa ka’ida ba a Rafin Gabas dake ƙaramar hukumar Kokona ta jihar
Fasinjoji da dama sun tsallake rijiya da baya dai-dai lokacin da babbar motar hayar da suke ciki ta kama da wuta a yankin Maryland na jihar Lagos. Wani shedar gani
Aƙalla mutane 15 ne suka mutu wasu 10 suka jikkata a wani hatsarin mota da ya faru a garin Chiromawa, dake kan titin Kano zuwa Zariya. Hatsarin ya faru ne
Rundunar ƴan sandan jihar Taraba da haɗin gwiwar dakarun sojoji da kuma mafarauta sun ceto wani injiniya ɗan ƙasar Isra’ila, Gil Itamar daga hannun masu garkuwa da mutane a ƙaramar
Wata gobara da ta tashi da tsakar ranar Alhamis ta ƙone wani sashe na ginin Gidan Ado Bayero inda jami’ar North West take a ƙofar Nasarawa cikin birnin Kano. Gobarar
Rundunar ƴan sanda a jihar Nasarawa ta ce jami’anta sun samu nasarar ceto ɗalibai biyu na Jami’ar Tarayya ta Lafia da ƴan bindiga suka yi garkuwa da su. A wata