Babbar kotun tarayya dake jihar Kebbi ta yankewa, Abubakar Bawa Makuku shugaban riko na karamar hukumar Sakaba ta jihar Kebbi hukuncin daurin shekaru hudu ko kuma tarar miliyan 1 da
Babbar kotun tarayya dake jihar Kebbi ta yankewa, Abubakar Bawa Makuku shugaban riko na karamar hukumar Sakaba ta jihar Kebbi hukuncin daurin shekaru hudu ko kuma tarar miliyan 1 da
Wata motar tifar yashi dake tsaka da da tsala gudu ta bi ta kan wani mai babur inda ta markade shi har lahira akan titin Oda dake Akure babban birnin
Mutanen da kawo yanzu ba a tantance yawansu ba ne suka mutu a wata gobarar tankar mai da ta faru a jihar Ogun. Hatsarin gobarar ya faru ne da misalin
Akalla mutane 73 ne aka bada rahoton anyi garkuwa da su biyo bayan harin da yan bindiga suka kai ƙauyukan Buzugu da Rayau a karamar hukumar Bukuyyum ta jihar Zamfara.
A yayin da ake cigaba da hasashen takarar tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan a zaɓen shekarar 2027 sai gashi Jonathan ya ziyarci jagororin jam’iyar haɗaka ta ADC. Ana ranar Alhamis
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai tafi Nahiyar Turai a ranar Alhamis inda zai yi hutun kwanaki 10. Mai magana da yawun shugaban kasar, Bayo Onanuga ne ya bayyana haka
Hukumar Bada Agajin Gaggawa ta Jihar Niger NSEMA ta ce aƙalla mutane 29 ne suka mutu a wani hatsarin jirgin ruwa a ƙaramar hukumar Borgu ta jihar. Hukumar ta bayyana
Rundunar yan sandan jihar Katsina ta samu nasarar kama wasu masu safarar makamai ga yan fashin daji da suka addabi wasu sassa daban-daban na jihar. Mutanen biyu sun fada hannun
Jam’iyar APC ta lashe kujerun ciyamomi 20 na kananan hukumomin jihar Ribas a zaben jihar da aka gudanar. Hukumar zabe mai zaman kanta jihar RSIEC ce ta gudanar da zaben
Sojojin Najeriya hudu sun samu raunuka a wani hatsarin mota da su ka yi a Tsaunin Mambila dake jihar Taraba. Hatsarin ya faru ne a ranar Alhamis ayayin da sojoji
Dorcas Omotosho wata dalibar makarantar kimiyya da fasaha ta jihar Kogi ta rasa ranta a lokacin da ta yi kokarin zubar da cikin da take da shi ɗan wata shida.
An naɗa, Alhaji Sanusi Mika’il Sami Gomo a matsayin sabon Sarkin Masarautar Zuru. Kwamishinan ƙananan hukumomi da masarautu na jihar Kebbi, Alhaji Abubakar Garba Dutsin-Mari ne ya sanar da nadin
Akalla wasu mata biyar aka ba da rahoton sun mutu bayan da kasa ta ruguzo kansu a wani haramtaccen wurin hakar ma’adanai dake karamar hukumar Paikoro ta jihar Niger. A
Hope Uzodinma, gwamnan jihar Imo ya amince a fara biyan ma’aikatan jihar naira 104,000 a matsayin mafi karancin albashi. Da yake magana a wurin wani taro da kungiyoyin kwadago dake
Fasinjoji da dama ne suka tsallake rijiya da baya bayan da jirgin kasa da suke ciki ya yi hatsari. Lamarin ya faru ne a kusa da garin Jere a lokacin
Dakarun Sojan Najeriya rundunar runduna ta 6 sun samu nasarar kama barayin danyen man fetur su 69 a yankin Neja Delta. Har ila dakarun sojan sun samu nasarar kwace lita
Rundunar yan sandan jihar Nasarawa ta kama wani da ake zargin gawurtaccen mai garkuwa da mutane ne a maboyarsa dake wani daji a ƙaramar hukumar Soma ta jihar. A wata
Majalisar dokokin jihar Benue ta dakatar da mambobinta su hudu kan zargin da ake musu na kitsa tsige shugaban majalisar, Aondona Dajoh. Gidan talabijin na Channels ya bada rahoton cewa
Muhammad Idris, ministan yada labarai da wayar da kan jama’a ya ce gwamnatin tarayya za ta tabbatar an kama tare da hukuncin a waɗanda suka kai hari kan masallata a
Yan uwa da kuma iyaye sun zubar da hawayen farin ciki da kuma alhini lokacin da aka sada su da yaransu da aka samu nasarar kwato su daga jihar Anambra