Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed, ya kori Ayuba Mohammed Gital daga mukaminsa na Akawun rikon kwarya na Jami’ar Sa’adu Zungur (SAZU) saboda zargin almundahana da rashin gaskiya wajen tafiyar
Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed, ya kori Ayuba Mohammed Gital daga mukaminsa na Akawun rikon kwarya na Jami’ar Sa’adu Zungur (SAZU) saboda zargin almundahana da rashin gaskiya wajen tafiyar
Wasu mata masu zaman kansu da ke harkar karuwanci a birnin Akure, fadar gwamnatin jihar Ondo, sun bukaci kariya daga gwamnati bayan mutuwar wata daga cikinsu a wani rikici da
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya samu sabon mukami a hukumomin gwamnatin tarayya, kwana kalilan bayan murabus dinsa daga shugabancin jam’iyyar APC a matakin kasa. Ganduje ya samu
Tsohon dan takarar shugaban kasa kuma gogaggen dan jarida, Dele Momodu, ya bayyana cewa gwamnatin jam’iyyar APC mai mulki na cikin fargaba sakamakon tasirin da tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya umarci shugabannin kananan hukumomi guda 17 da ke jihar tare da hadin gwiwar sarakunan gargajiya da su dauki matakai cikin gaggawa domin dakile
Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Sanata Godswill Akpabio, ya bayyana damuwarsa kan yadda jami’an gwamnati da hukumomin kasar ke kara nuna halin ko-in-kula da gayyatar da Majalisar Tarayya ke yi musu
Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya (SGF), Dr. Babachir David Lawal, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar APC mai mulki, a daidai lokacin da ake kara samun tashin hankali a cikin jam’iyyar,
Dakarun Runduna ta 3 da ke ƙarƙashin Operation Safe Haven, waɗanda ke aiwatar da aikin tsaro na Operation Lafiyan Jama’a, sun kashe ɗan fashi guda tare da ceto wani da
Tsohon Antoni Janar na Tarayya kuma Ministan Shari’a, Abubakar Malami (SAN), ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar APC mai mulki, tare da bayyana komawarsa jam’iyyar ADC. Malami ya bayyana sauyin
Shugaban Ƙasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya sasanta rikicin siyasa da ya dabaibaye Gwamnan Jihar Ribas, Siminilayi Fubara, da Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike. Fadar shugaban ƙasa ce ta
Sanata Ali Ndume, mai wakiltar yankin Borno ta Kudu a Majalisar Dattawa, ya ce wani lokaci yana jin kamar ya yi murna da rikicin da ke faruwa tsakanin Shugaba Bola
Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu, Ali Ndume, ya bayyana cewa yana iya ficewa daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) idan Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gaza gyara halin da
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya tabbatar da kama mutum 22 da ake zargi da hannu a kisan wasu mutane 12 ‘yan asalin jihar Kaduna da aka kashe a
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya bayyana cewa bai da wata sha’awa ko niyyar tsayawa takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2027. A wata tattaunawa da ya yi da
Kungiyar cigaban Masarautar Birnin Gwari (Birnin Gwari Emirate Progressives Union — BEPU) ta bayyana farin cikinta kan dawowar zaman lafiya da kuma sabbin shirye-shiryen ci gaba da gwamnatin tarayya ke
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya halarci taron tunawa da cika shekaru 70 da haihuwa na tsohon gwamnan Jihar Bauchi kuma tsohon shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Alhaji Ahmadu
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya sauka a birnin Makurdi, babban birnin Jihar Benue, yayin da ake ci gaba da nuna damuwa kan hare-haren da suka faru a jihar kwanan
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa zai soke duk wasu ayyuka da ke cikin jadawalin aikinsa domin kai wa al’ummar Jihar Benue ziyarar jaje a ranar Laraba mai
Wata kotu a ƙasar Birtaniya ta yanke wa Adewale Kudabo, tsohon ma’aikacin asibitin York, hukuncin ɗaurin shekara guda a gidan yari bisa samunsa da laifin cin zarafin wata mara lafiya.
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya bayyana kisan da aka yi wa sama da mutum 200 a wasu ƙauyuka na jihar Benue a matsayin abin kunya da kuma