Hukumar tsaron farin kaya, wato DSS, ta cafke wasu mutane biyu a Kaduna bisa zargin kafa kungiya ta bogi da ke yaudarar jama’a da sunan daukar ma’aikata cikin hukumar. Wadanda
Hukumar tsaron farin kaya, wato DSS, ta cafke wasu mutane biyu a Kaduna bisa zargin kafa kungiya ta bogi da ke yaudarar jama’a da sunan daukar ma’aikata cikin hukumar. Wadanda
Ofishin Mai Baiwa Shugaban Ƙasa Shawara kan Tsaro (ONSA) ya musanta zargin tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, da ya ce gwamnati na biyan kuɗi ko bayar da wasu abubuwa
Wata mata mai suna Amaye ta rasa rayuwarta a garin Kasuwan-Garba da ke Karamar Hukumar Mariga, Jihar Neja, bayan wasu matasa sun yi mata duka tare da kona ta, bisa
Hukumar Daukar Ma’aikatan ‘Yan Sanda ta Najeriya (PSC) ta bayyana cewa har yanzu ba ta fara aikin daukar sabbin jami’an ‘yan sanda na shekarar 2025 ba. Shugaban sashen yada labarai
Sojojin Operation Hadin Kai tare da goyon bayan kungiyar Civilian JTF da wasu jami’an tsaro sun kashe ‘yan ta’addan Boko Haram da ISWAP guda 12 a jerin hare-haren da suka
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) reshen jihar Kaduna ta tabbatar wa Gwamna Uba Sani cewa za ta ci gaba da yi masa addu’o’i tare da goyon baya domin tabbatar da
Mataimakin Gwamnan Jihar Taraba, Aminu Alkali, ya dawo Jalingo, babban birnin jihar, bayan dogon lokaci ba a ganshi ba. Rahotanni sun bayyana cewa Alkali ya sauka ne a filin jirgin
Sojojin Najeriya sun kubutar da fasinjoji 27 da ‘yan bindiga suka sace a kauyen Amoda, karamar hukumar Ohimini a jihar Benue. An samu nasarar ne bayan dakarun Operation Whirl Stroke
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta naɗa Iliya Damagum a matsayin sabon shugaban ƙasa na dindindin na jam’iyyar. Wannan naɗin ya biyo bayan taron kwamitin zartarwa na ƙasa (NEC) karo
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya bayyana cewa zai mara wa duk wanda ya lashe zaben fidda gwani na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) a 2026 baya, ko
Babban Hafsan Tsaro na ƙasar, Janar Christopher Musa, ya bayyana cewa ya kamata ‘yan Najeriya su nuna godiya bisa irin ci gaban da ake samu wajen yaƙi da matsalar tsaro
Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya bayyana cewa ya riga ya yanke shawarar wanda zai goya masa baya a zaben shugaban kasa na 2027. A hirar da aka
Jam’iyyar NNPP ta bayyana rashin amincewarta da sakamakon zaben maye gurbi na mazabar Tsanyawa/Ghari a Kano, inda aka bayyana dan takarar APC a matsayin wanda ya yi nasara. Shugaban jam’iyyar
Daruruwan ‘yan daba dauke da muggan makamai sun shiga hannun jami’an tsaro a yayin zaben cike-gurbi da ake gudanarwa a Jihar Kano. Kwamishinan hukumar INEC na jihar, Ambasada Abdu Zango,
Tsohon Gwamnan Jihar Sakkwato, Sanata Aminu Waziri Tambuwal, ya bukaci ‘yan Najeriya da su hada kai domin ganin an kawar da Shugaba Bola Tinubu da jam’iyyar APC daga mulki a
Garin Hong, hedkwatar karamar hukumar Hong a Jihar Adamawa, ya gamu da ambaliyar ruwa mai tsanani a ranar Laraba, lamarin da ya jefa al’umma cikin tashin hankali. Shaidun gani da
Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Babachir Lawal, ya ce shi bai yi wa Shugaba Bola Tinubu ba daidai ba, sai dai a maimakon haka, Tinubu ne ya cutar da shi. Lawal
Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Boss Mustapha, ya karyata jita-jitar cewa ya bar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ya koma hadakar adawa ta African Democratic Congress (ADC). A wata sanarwa da
Fitaccen malamin addini, Musa Yusuf, wanda aka fi sani da Asadus-Sunnah, ya bayyana cewa shugaban ‘yan ta’adda, Bello Turji, ya saki mutane 32 da ya yi garkuwa da su tare
Femi Gbajabiamila, shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, ya bukaci shugabannin siyasa na Arewacin Najeriya da su mara wa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu baya domin samun nasarar sake tsayawa takara