Jam’iyyar Social Democratic Party (SDP) ta kori tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, daga cikinta tare da hana shi hulɗa da kowanne bangare na jam’iyyar na tsawon shekaru 30. A
Jam’iyyar Social Democratic Party (SDP) ta kori tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, daga cikinta tare da hana shi hulɗa da kowanne bangare na jam’iyyar na tsawon shekaru 30. A
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun lalata gonaki a kauyen Dungun Mu’azu da ke karamar hukumar Sabuwa a Jihar Katsina. Wani masani kan harkar tsaro mai suna Bakatsine
Akalla mutane 12 ne suka mutu, yayin da wasu sama da 230 ke karbar magani a asibitoci daban-daban, sakamakon barkewar cutar kwalara da ta bulla a Jihar Neja. Rahotanni sun
Shekara guda bayan rushewar Gadar Namnai da ke kan hanyar Jalingo-Wukari a Jihar Taraba, Gwamnatin Tarayya na fuskantar suka daga bangarori da dama bisa abinda ake kallo a matsayin sakaci
Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya kaddamar da aikin sabuntawa da gyaran ginin majalisar dokokin jihar a kan kudi Naira biliyan 7.8. A yayin bikin kaddamarwar a ranar Talata, gwamnan
Kungiyar agaji ta Red Cross (ICRC) ta bayyana cewa sama da mutane miliyan 3.7 ke fama da matsananciyar yunwa a jihohin Borno, Adamawa da Yobe sakamakon rikicin da ya durƙusar
Sufeto Janar na ‘Yan Sanda, Kayode Egbetokun, ya bayyana aniyarsa ta ganawa da tsofaffin jami’an ‘yan sanda da suka fito zanga-zanga a Abuja domin neman gyaran hakkokinsu na fansho. Kwamishinan
Tsohuwar ‘yar takarar kujerar gwamnan jihar Adamawa a zaben 2023 karkashin jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Sanata Aishatu Dahiru Ahmed Binani, ta sauya sheka zuwa jam’iyyar African Democratic Congress (ADC).
Hukumomi a arewa maso yammacin Najeriya sun tabbatar da wani mummunan hari da wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne suka kai a ƙauyen Kairu da ke jihar Zamfara, wanda
Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun kai hari da daddare a kauyen Zagami da ke yankin mazabar Yankara a karamar hukumar Faskari ta jihar Katsina, inda suka hallaka
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar, ya bayyana ficewarsa daga jam’iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP). A cikin wata sanarwa da ya fitar mai dauke da kwanan watan 14
Aƙalla manoma 27 ne suka rasa rayukansu a wani mummunan hari da wasu ‘yan bindiga suka kai a ƙauyen Bindi-Jebbu, wanda ke cikin Tahoss a ƙaramar hukumar Riyom ta jihar
Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta tabbatar da cafke wasu mutane biyu da ake zargi da hannu a kisan wani dan kasar Sin mai suna Mr. Chen Wang, wanda ke aiki
An binne tsohon shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, a gidansa da ke Daura, jihar Katsina, da misalin ƙarfe 5:50 na yamma, a ranar Lahadi 13 ga watan Yuli, 2025. Buhari ya
Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima, ya kai ziyarar ta’aziyya ga uwargidar tsohon Shugaban Kasa marigayi Muhammadu Buhari, Hajiya Aisha Buhari, a birnin London na kasar Birtaniya. Shettima, wanda ya jagoranci
Mai ba Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu shawara kan harkokin yaɗa labarai da sadarwa, Sunday Dare, ya bayyana cewa akwai mutane da ba za su taɓa yafe wa Tinubu ba
Gwamnan Jihar Kebbi, Dr. Nasir Idris, ya bayyana cewa zai rattaba hannu kan hukuncin kisa ga duk wanda aka samu da laifin bayar da bayanai ga ƴan bindiga, yana mai
Wata yarinya ƴar shekara 16 mai suna Joy Afekafe ta samu hukuncin daurin rai da rai a gidan gyaran hali, bayan samunta da laifin kashe wata malamar jami’a a Minna,
Tsohon Gwamnan Jihar Benue, Samuel Ortom, ya bayyana cewa ba zai mara wa kowanne ɗan takara daga Arewacin Najeriya baya ba a zaben shugaban ƙasa da za a gudanar a
Tsohon mai magana da yawun Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, Garba Shehu, ya bayyana cewa ya ƙirƙiro labarin cewa beraye sun mamaye Fadar Shugaban Ƙasa a shekarar 2017 ne domin karkatar