Gwamnatin Jihar Kano ta sake gurfanar da Isma’il Dahiru Ajingi a gaban Babbar Kotun Jihar Kano da ke zaune a Sakatariyar Audu Bako, karkashin jagorancin Mai Shari’a Amina Adamu Aliyu.
Gwamnatin Jihar Kano ta sake gurfanar da Isma’il Dahiru Ajingi a gaban Babbar Kotun Jihar Kano da ke zaune a Sakatariyar Audu Bako, karkashin jagorancin Mai Shari’a Amina Adamu Aliyu.
Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da dokar da ke hana ɗaukar mutanen da ba su kai shekara 18 ba a rundunar sojojin ƙasar. Wannan mataki ya zo ne bayan ta
Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da bukatar Shugaba Bola Ahmed Tinubu na ɗaukar rance na N1.15 tiriliyan daga kasuwar bashin cikin gida domin cike gibi a kasafin kuɗin shekarar 2025.
Hukumar Alhazai ta Ƙasa (NAHCON) ta sanar da rage kuɗin da masu niyyar zuwa aikin Hajji za su biya a shekarar 2026, inda ta ce sabon farashin ya yi ƙasa
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa’i, ya yi kira ga mutanen Jihar Zamfara da su shiga jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) domin hada karfi da karfe wajen magance matsalolin
Tsohon Gwamnan Jihar Borno, Sanata Ali Modu Sheriff, ya karyata rahotannin da ake yadawa a kafafen sada zumunta da ke cewa ya zargi Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, da kafa
Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kebbi, Alhaji Muhammad Sama’ila-Bagudo, ya kuɓuta daga hannun ‘yan bindiga bayan kwana da dama da aka yi da shi a cikin daji. Rahotanni sun nuna
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa Najeriya ba za ta bari kowace ƙasa ta tsoratar da ita ba, duk da damuwar da ake nunawa a duniya game da
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, a ranar Juma’a, a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja. Mai taimaka wa shugaban ƙasa
Dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Borgu da Agwara, Jafaru Mohammad Ali Damisa, ya tsira daga harin da ake zargin ’yan ta’adda ne suka kai masa a yankin Lumma–Babanna da
Tsohon shugaban Amurka, Barack Obama, ya yi suka mai tsanani ga gwamnatin Donald Trump yayin wani gagarumin taron yakin neman zaɓe da aka gudanar a jihohin Virginia da New Jersey.
Wata babbar kotu da ke jihar Rivers ta yanke wa wani mutum mai suna Charles Baridolee hukuncin kisa ta hanyar rataya, bayan ta same shi da laifin kashe wani mutum
Rundunar ‘Yan sandan Jihar Lagos ta sanar da kama wani mutum da ake zargi da aikata fyade da fashi a kan mata fasinjoji a sassa daban-daban na jihar. An bayyana
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Legas ta sake cafke wani tsohon fursuna mai shekara 25 da haihuwa, tare da wasu mutum biyu da ake zargi da aikata laifuka daban-daban a sassan
Akalla mutane takwas sun mutu a wani mummunan haɗarin mota da ya faru da safiyar Alhamis a kan babban titin Legas zuwa Ibadan, kusa da gadar Kara Bridge, wajen da
Rundunar ‘Yan Sanda Jihar Bauchi ta kama mutane biyu da ake zargin sun yi jerin fashi da satar kayayyaki a cikin garin Bauchi. CSP Ahmed Mohammed Wakil, Jami’in Hulɗa da
Gwamnan Jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, ya karɓi mutane 23 da sojojin Najeriya suka ceto a ranar Talata, a Hedkwatar Rundunar Sojojin 22 Armoured Brigade dake Ilorin, babban birnin jihar. Mutanen
’Yan fashi sun kai hari a daren Lahadi a kauyen Dinkawa dake karamar hukumar Charanchi a jihar Katsina, inda suka sace mutane biyar sannan suka yi fashin wasu shanu. Wani
Aloy Ejimakor, Lauyan Musamman na Nnamdi Kanu, shugaban ƙungiyar Indigenous People of Biafra (IPOB), da kuma ɗan siyasa mai fafutuka, Omoyele Sowore, sun samu ‘yancin fita daga Kurkukun Kuje bayan
Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Gombe ta tabbatar da rasuwar direban tsohon Kwamishinan Tsaro da Harkokin Cikin Gida, Col. Abdullahi Bello (mai ritaya), wanda ya rasu sakamakon raunin da ya