Hukumar Kula da Tashoshin Jiragen Ruwa ta Najeriya (NPA) ta bayyana cewa akalla jiragen ruwa 28 ne ake sa ran za su iso tashoshin jiragen ruwa na Apapa, Tin-Can Island
Hukumar Kula da Tashoshin Jiragen Ruwa ta Najeriya (NPA) ta bayyana cewa akalla jiragen ruwa 28 ne ake sa ran za su iso tashoshin jiragen ruwa na Apapa, Tin-Can Island
Mohammad Muhammad, jami’in ‘yan sanda a rundunar jihar Borno, ya mayar da Naira miliyan 2.6 da aka tura masa ba da niyya ba a asusunsa na banki. Nahum Daso, mai
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sake jaddada ƙudirin gwamnatinsa na nemo hanyoyin da za su kawo ƙarshen ta’addanci da ayyukan ’yan bindiga a ƙasar nan. Tinubu ya bayyana hakan
Akalla mutane 30 ne suka rasa rayukansu a wani mummunan hatsarin mota da ya faru a Kwanar Barde, karamar hukumar Gezawa a Jihar Kano, a safiyar jiya. Rahotanni sun ce
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, tare da matarsa Oluremi Tinubu, za su kai ziyarar kasa da kasa ta kwanaki biyu zuwa Birtaniya daga 18 zuwa 19 ga Maris, 2026, bisa
Rahotanni sun nuna cewa ’yan Najeriya da dama sun bayyana ra’ayoyinsu kan yawaitar tafiye-tafiyen shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, zuwa kasashen waje. An ruwaito cewa shugaban ya shafe kwanaki 23
Rundunar ’yan sandan Jihar Yobe ta tabbatar da faruwar wani rikicin cikin gida da ya jikkata wani magidanci a garin Potiskum. Rahotanni sun ce wata matar aure mai shekara 18,
Mai ɗakin tsohon shugaban Najeriya, Marigayin Muhammadu Buhari, Aisha Buhari, tare da ƴarta Hanan Buhari da wasu ƴan’uwanta, sun ziyarci jagoran adawar Najeriya, Atiku Abubakar, a masaukinsa da ke ƙasar
Tsohon Gwamnan Jihar Edo kuma Sanata mai wakiltar Edo Arewa, Adams Oshiomhole, ya ziyarci Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu a fadar shugaban kasa a Abuja ranar Juma’a. Bayan ganawarsu, Oshiomhole
Fitaccen mawakin Birtaniya, Central Cee, ya jawo cece-kuce a shafukan sada zumunta bayan ya sanar da cewa ya karɓi Musulunci. A cikin sanarwar da ya yi kai tsaye, mawakin ya
Shugaban Kwamitin Tsare-tsare da Manufofi na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), John Odigie-Oyegun, ya bayyana cewa babban zaɓen shekarar 2027 zai kasance fafatawa ne tsakanin ‘yan Najeriya da masu danniya.
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta yi Allah wadai da kisan kimanin mutane 170 da aka yi a Jihar Kwara, inda ta ce harin ya nuna gazawar tsaro a karkashin
Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta tabbatar da mutuwar wani matashi mai suna Yusif Malam-Gwani mai shekaru 18, wanda ya nutse a wani buɗaɗɗen tafkin ruwa a yankin Bachirawa,
Fadar Shugaban Ƙasa ta karɓi cikakken rahoton tsaro daga Gwamnan Jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, dangane da harin ta’addanci da aka kai a ƙaramar hukumar Kaiama. Ganawar ta gudana ne a
Fitaccen attajirin duniya kuma shugaban kamfanin Tesla, Elon Musk, ya jawo muhawara a shafukan sada zumunta bayan ya bayyana cewa dukiya ba ta tabbatar da samun farin ciki. Musk ya
Shugaban kasar Sudan ta Kudu, Salva Kiir, ya sallami wasu manyan mataimakansa biyu bayan wata badakala da ta biyo bayan nadin wani mutum da ya rasu shekaru biyar da suka
Rundunar ’yan sandan jihar Akwa Ibom ta ce ta ceto wani tsoho mai shekaru 81 daga hannun wata kungiyar da ake zargi da damfara a birnin Uyo da kewaye. Kakakin
Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ta musanta rahotannin da ke cewa tsohon ɗan takararta na shugaban ƙasa, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, na tattaunawa da jam’iyyar All Progressives Congress (APC)
Hukumar shirya jarrabawar kammala sakandare ta kasa, NECO, ta fitar da sakamakon jarrabawar SSCE ta musamman ta shekarar 2025, inda dalibai 68,166 daga cikin 96,979 suka samu kiredit biyar ciki
Wata mata mai rauni, Tamara Logan, ta kashe kanta bayan da ta samu wasika da ke nuna an rage mata kudin fansho da alawus, lamarin da daga bisani aka gano