All stories tagged :
Arewa
Featured
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane Takwas, Sun Sace Wasu a Karamar...
Wasu ‘yan bindiga sun kai farmaki a safiyar Lahadi a kauyen Wake da ke karamar hukumar Kachia a jihar Kaduna, inda suka kashe mutane akalla takwas tare da jikkata kimanin 20.Bayan haka, maharan sun yi awon gaba da wasu mazauna yankin zuwa wani wuri da ba a sani ba....