Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta samu nasarar kama ƴan daba da dama a wani samame da jami’an rundunar su ka kai wasu unguwanni dake cikin ƙwaryar birnin Kano. An
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta samu nasarar kama ƴan daba da dama a wani samame da jami’an rundunar su ka kai wasu unguwanni dake cikin ƙwaryar birnin Kano. An
Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS) ta amince da karin girma ga ma’aikata 1,419 masu matsayi na ƙananan jami’ai a hukumar. Haka zalika, Hukumar Kwastam ta shiyya ta Ogun 1 ta
Wutar da ta tashi a daren Laraba a kasuwar katako ta Ogbosisi da ke yankin Onitsha a Jihar Anambra ta kone kaya da dama kurmus. Wani mai amfani da dandalin
Wata babbar kotun tarayya dake Abuja ta bayar da belin tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello kan kudi miliyan ₦500 An gurfanar da Bello ne a gaban kotun inda ake
Jam’iyyar APC ta Arewacin Tsakiyar Najeriya ta ce yankin Arewaci zai goyi bayan Shugaba Bola Tinubu a zaben 2027. A cikin wata sanarwa da aka fitar ranar Litinin, bayan taro
Mambobin kungiyar ƙwadago ta NLC da TUC a jihar Nasarawa sun janye yajin aikin da suka tsunduma a ciki kan kin aiwatar da fara biyan mafi ƙarancin albashi a jihar.
Zaɓaɓɓen shugaban kasar, Ghana John Drammani Mahama ya ziyarci shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu a fadar Aso Rock. Mai taimakawa shugaban kasa Tinubu kan soshiyal midiya, Olusegun Dada shi ne
Rundunar ƴan sandan jihar Imo ta ce ta kashe wasu mutane huɗu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne a ƙauyen Ezioha dake garin Eziama a ƙaramar hukumar Mbaitoli
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Lagos,LASEMA ta ce mutane uku ne suka rasa rayukansu a wani hatsarin mota da ya haɗa da manyan motocin ɗaukar kwantena. A cikin wata
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Benuwai ta tabbatar da mutuwar fasinjoji 20 a wani hatsarin jirgin ruwa da ya faru a Kogin Benuwai ranar Asabar da ta gabata. Kakakin rundunar, Catherine
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Uba Sani ya yi alƙawarin sauya fasalin dukkanin cibiyoyin kula da lafiya a matakin farko guda 255 dake jihar tare da daga darajarsu zuwa mataki na
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad ya amince da murabus ɗin sakataren gwamnatin jihar, Barista Ibrahim Muhammad Kashim. Wata sanarwa da mai bawa gwamnan shawara kan kafafen yaɗa labarai, Gidado
Wani mutum wanda ba a bayyana sunansa ba ya mutu bayan ya banka wa kansa da matarsa wuta a unguwar Ijoka da ke Akure, Jihar Ondo. Rahotanni sun nuna cewa
An kaure da hayaniya a yayin zaman majalisar wakilai na ranar Alhamis bayan da ɗan majalisar wakilai daga jihar Filato, Ajang Iliya ya sauya sheƙa daga jam’iyar Labour Party ya
Rundunar ƴan sandan jihar Borno ta ce jami’anta sun samu nasarar kama wasu mutane biyu a cikin Maiduguri kan titin Damboa da ake zargin su da sace wayoyin hannu 25.
Dakarun rundunar sojan Najeriya da suka fito daga Birged ta 63 a jihar Delta sun samu nasarar ceto wasu mutane huɗu da aka yi garkuwa da su. Dakarun sun kuɓutar
Rundunar Ƴan Sandan jihar Katsina ta kama wani mai suna, Aminu Hassan da ake zargi da taimakawa ayyukan ta’addanci a jihar. Abubakar Sadiq mai magana da yawun rundunar ƴan sandan
Rundunar Ƴan Sandan jihar Lagos ta ce jami’an ta sun kama wani mai suna Ifeanyi Okonkwo da ake zargi da sace wayar hannu a wani wurin cin abinci dake Alausa
Rundunar Ƴan sandan Najeriya ta ce jami’anta sun ƙwace jabun kuɗaɗe da darajar su ta kai naira biliyan ₦129. A wata sanarwa ranar Talata, Muyiwa Adejobi mai magana da yawun
Wata tawagar jami’an tsaro da ta ƙunshi sojoji da ƴan sanda da kuma ƴan bijilante sun ceto manoma 36 da ƴan fashin daji su ka yi garkuwa da su akan