Ministan harkokin Sufuri, Rotimi Ameachi ya kai ziyarar duba aikin shimfida layin dogo na zamani daga Kano zuwa Kaduna wadda gwamnatin tarayya ta fara. Ziyarar na zuwa ne a dai-dai
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Ministan harkokin Sufuri, Rotimi Ameachi ya kai ziyarar duba aikin shimfida layin dogo na zamani daga Kano zuwa Kaduna wadda gwamnatin tarayya ta fara. Ziyarar na zuwa ne a dai-dai
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya ba da umarnin a dauki sabbin ‘yan sanda dubu 10,000 a kasar. Mai taimakawa Buhari a fannin yada labarai ta kafafen zamani Bashir Ahmad ne
Asalin hoton, Presidency Gwamnatin APC ta shugaba Muhammadu Buhari ta faɗi nasarorin da ta samu a 2021. A wani taron manema labarai da ya gudanar, ministan yaɗa labarai Alhaji Lai
Gwamnan jihar Aminu Bello Masari, ya kuma yi alkawarin taimakawa jami’an tsaro wajen yin rajistar duk makaman da wasu nagartattun mazauna jihar suka samu ba bisa ka’ida ba. “Za mu
Daga Peter Jegwa Lilongwe, Malawi Asalin hoton, Twitter/ SKChilima Bayanan hoto, Shugaban kasa mai ci ya bayyana Anne Chidzira Muluzi a matsayin “mai mutunci, da kulawa da taimakon jama’a” Mace
Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari, ya bayyana dalilinsa na yin kira ga al’ummar jiharsa da su nemi makamai domin kare kansu daga hare-haren ‘yan bindiga masu garkuwa da mutane.
Ministan shari’a na Najeriya Abubakar Malami ya ce sabuwar dokar zabe da ake ci gaba da cece-kuce kanta, za ta iya haddasa ruduni ne kawai da kashe makudan kudade, don
Yayin da annobar korona ke ci gaba ratsa sassan Najeriya, sabon rahoton hukumar NCDC ya nuna cewa zazzaɓin Lassa ya halaka mutum 92 a shekarar 2021. Kazalika, rahoton ya ce
Asalin hoton, AFP Bayanan hoto, Akwai yara da jami’ai a lokacin da aka kai harin na kunar-bakin-wake a wurin Jami’ai a Jamhuriyar Dumokuradiyyar Kongo sun ce mutane akalla shida ne
Abin da ya sa na ce jin waƙa ba haramun ba ne – Sheikh Ibrahim Khalil Fitaccen malamin addinin musuluncin nan a Najeriys Sheikh Ibrahim Khalil, ya kare wata fatawa
Matakin shugaba Buhari na ƙin sanya hannu kan kuɗirin dokar zaɓe da majalisar dokoki ta amince na ci gaba da haifar da ce-ce-ku-ce a Najeriya. Batun zaɓen ƴar tinke ne
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ki sanya hannu a kan kudurin dokar da ‘yan majalisar dokoki suka amince da shi domin yin garambawul ga dokar zabe ta 2021. A wasikar
Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, ya bayyana cewa ayyukan sufurin jirgin kasa daga Abuja zuwa Kaduna na samar da kudadden shiga akalla naira miliyan dari uku ga gwamnatin Najeriya a ko
Daga Ozge Ozdemir BBC Turkish Asalin hoton, EPA Darajar kudin Turkiyya ta fadi da kaso 55 cikin 100 a kan dala a wannan shekarar, amma kuma shugaban kasar Recep Tayyip
Asalin hoton, Getty Images Real Madrid za ta kara fuskantar Alcoyano a karawar kungiyoyi 32 a Copa del Rey, bayan da aka raba jadawali. Karo biye kenan a jere da
Asalin hoton, Getty Images Bayanan hoto, Lewandowski ya ci kwallo 69 a wasa 59 a Bayern Munich da kuma tawagar Poland a 2021 Robert Lewandowski ya ci kwallo na 43
Daga Shruti Menon BBC Reality Check Asalin hoton, Getty Images Kungiyoyin agaji a Birtaniya suna ci gaba da nuna damuwa kan tsananin bukatar taimakon da ‘yan Afghanistan ke yi, daidai
Christian Eriksen ya yanke jiki ya fadi a fili ana tsaka da wasa a gasar Euro 2020 Inter Milan na shirin kawo karshen yarjejeniyar da ke tsakaninta da Christian Eriksen.
WASHINGTON, D.C. — Kungiyar ta kuma daura damarar daukar matakan da suke fatar zasu samar da mafita daga wadannan matsalolin a lokacin da kungiyoyin suka hadu a Sakkwato dake Arewa
Asalin hoton, BBC PIdgin Tsohon Shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya ce Shugaba Buhari ya yi duk abin da zai iya kan matsalolin da Najeriya ke fama da su, ba kuma