Tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya nemi wata babbar kotu a jihar da ta hana hukumar EFCC binciken sa har abada akan bidiyon da aka fitar yana saka
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya nemi wata babbar kotu a jihar da ta hana hukumar EFCC binciken sa har abada akan bidiyon da aka fitar yana saka
A yau ne ake sa ran Femi Gbajabiamila, tsohon kakakin majalisar wakilai zai yi murabus daga majalisar wakilai. Domin karbar ragamar shugabancin ma’aikatan fadar shugaban kasa karkashin Bola Tinubu. Ku
An zaɓi, Jibrin Isma’il Falgore wakilin karamar hukumar Roggo a majalisar dokokin jihar Kano a matsayin sabon kakakin majalisar. Falgore mamba ne a jam’iyar NNPP dake da mafiya rinjaye mambobi
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da tsohon shugaban kasa, Gudluck Jonathan a fadar Aso Rock. Kawo yanzu babu wata sanarwa kan dalilin ganawar ta su. Bayan ganawa da
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da tsohon shugaban kasa, Gudluck Jonathan a fadar Aso Rock. Kawo yanzu babu wata sanarwa kan dalilin ganawar ta su. Bayan ganawa da
Tsohon gwamnan Akwa Ibom sanata Godswill Akpabio ya zama sabon shugaban majalisar dattawa ta 10 da aka ƙaddamar a ranar Talata. Akpabio ya kayar da babban abokin hamayyarsa sanata Abdulaziz
Gwamnatin tarayya ta fitar da wani gargadi kan barkewar cutar anthrax a wasu daga cikin kasashe makota da kuma cin ganda. A wata sanarwa ranar Litinin,Ernest Umakhihe babban sakataren ma’aikatar
Gwamnan jihar Niger, Umar Bago ya yi afuwa ga fursunoni 80 dake gidajen gyaran hali daban-daban a jihar. Sakataren gwamnatin jihar, Abubakar Usman ya ce yin afuwa ga daurarrun na
Sakamakon barkewar cutar anthrax a wasu kasashe da ke makwabtaka da ƙasar nan, an shawarci ‘yan Najeriya da su daina cin naman daji da ganda. Ma’aikatar Gona da Raya Karkara
Mutane biyu dake takarar shugabancin majalisar wakilai ta tarayya Aliyu Betara da Yusuf Gagdi sun janye takararsu inda suka goyi bayan Tajuddeen Abbas wanda shi ne ɗantakar da jam’iyar APC
Wasu gungun mutane sun kashe wasu mata biyu a jihar Adamawa bisa zargin su da maita. Rahotanni sun nuna cewa wani sufeton ‘yan sanda da kuma wasu ‘yan banga na
Ƴan bindiga sun kashe manoma 25 tare da yin garkuwa da mata da ‘yan mata da dama daga al’ummomi daban-daban a karamar hukumar Rafi ta jihar Neja. Rahotanni sun ce
Shugaba Bola Tinubu ya amince da dakatar da Godwin Emefiele, gwamnan babban bankin Najeriya. Daraktan ofishin yada labarai na sakataren gwamnatin tarayya Willie Bassey ne ya bayyana hakan a cikin
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya dakatar da Gwamnan Babban Bankin Najeriya CBN, Godwin Emefiele. Ofishin sakataren gwamnatin tarayya shi ne ya fitar da sanarwar dakatarwar. Willie Bassey daraktan yaɗa
Shugaban kasa, Bola Ahmad ya gana da ɗaya daga cikin manyan ƴan takara da su ka kara da shi a zaɓen 2023, tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso a
A ci gaba da kokarin karfafa tsaron rayuka da dukiyoyi a jihar Kano, rundunar ‘yan sandan a ranar Juma’a ta ce an kama wasu karin mutane 57 da ake zargi
Gwamnatin jihar Zamfara ta kwato wasu daga cikin motocin da ake zargin tsohon gwamnan jihar, Bello Matawalle da yin awon gaba da su lokacin da yabar mulki. Wasu majiyoyi sun
Hukumar shirya jarrabawar Afirka ta Yamma ta tsare wasu jami’an makarantu 20 da ke da alaka da jarabawar kammala manyan makarantu a yammacin Afirka Kamen dai an yi shi ne
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Litinin 12 ga watan Yunin 2023 a matsayin ranar hutu domin tunawa da ranar dimokuradiyya ta bana. Dokta Oluwatoyin Akinlade ne ya bayyana hakan a
Ƴan Najeriya da basu gaza 108 da aka dawo su daga Libiya gwamnatin tarayya ta karɓa ta hannun hukumar Bada Agajin Gaggawa Ta Ƙasa NEMA. Waɗanda aka dawo dasu an