Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da ƙudirin gyaran kundin tsarin mulki da ke neman kafa rundunar ƴansandan jihohi a faɗin ƙasar. Amincewar ta biyo bayan shekaru ana muhawara kan hanyoyin
Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da ƙudirin gyaran kundin tsarin mulki da ke neman kafa rundunar ƴansandan jihohi a faɗin ƙasar. Amincewar ta biyo bayan shekaru ana muhawara kan hanyoyin
Sanata Adams Oshiomhole ya yi zargin cewa ‘yar Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ta samu wani mukami mai kyau a Kamfanin Man Fetur na Kasa (NNPCL) ba tare da bin
Ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Illela/Gwadabawa a jihar Sokoto, Isah Ambarura, ya fice daga jam’iyyar APC zuwa ADC. Mataimakin shugaban kwamitin dokoki da harkokin majalisa ya bayyana cewa ya
An tabbatar da rasuwar Sanata Mpigi Barinada, mai wakiltar mazabar Rivers South East a Majalisar Dattawan Najeriya. Akin Alabi, Shugaban Kwamitin Ayyuka na Majalisar Wakilai, ne ya tabbatar da rasuwar
Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da bukatar Shugaba Bola Ahmed Tinubu na ɗaukar rance na N1.15 tiriliyan daga kasuwar bashin cikin gida domin cike gibi a kasafin kuɗin shekarar 2025.
Majalisar wakilai ta tarayya tayi kira ga gwamnatin tarayya da ta samar da tallafin maganin magunguna cutar sankara wato kansa. Majalisar ta kuma yi kira ga gwamnatin tarayyar da ta
Majalisar Wakilai ta bukaci Babban Bankin Najeriya (CBN) da gaggauta dakatar da sabon karin kudaden cire kudi a ATM da kuma janye dakile cire kudi kyauta ga abokan huldar da
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya rattaba hannu kan kasafin kudin shekarar 2025 bayan amincewar Majalisar Dokoki ta Kasa. Majalisar ta amince da kasafin Naira tiriliyan 54.99, wanda a baya
Majalisar dattawa ta amince da naɗin Laftana Janar Olufemi Oluyede a matsayin babban hafsan sojin ƙasa na Najeriya. Amincewar ta biyo bayan nazarin rahoton kwamitin harkokin rundunar soji na majalisar,
Majalisar dokokin jihar Gombe ta zartar da kudirin dokar da zai samar da hukumar da za ta kula da da mutane masu buƙata ta musamman. Dan majalisar jihar, Shu’aibu Haruna
Majalisar dokokin jihar Gombe ta zartar da kudirin dokar da zai samar da hukumar da za ta kula da da mutane masu buƙata ta musamman. Dan majalisar jihar, Shu’aibu Haruna
Daga Sabiu Abdullahi Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da kudirin da ke tilasta wa gwamnonin jihohi da shugabannin kananan hukumomi su bi hukuncin Kotun Koli game da asusun kananan hukumomi.
Shugaban kwamitin majalisar dattawa kan tsare-tsare da harkokin tattalin arziki, Yahaya Abdullahi, ya ce Najeriya na fuskantar matsalar tattalin arziki mafi muni a tarihin wanzuwarta. Abdullahi, wanda ke wakiltar mazabar
Shugaba Bola Tinubu zai gabatar da kasafin kudin 2024 ga majalisar dokokin kasar nan da makonni biyu masu zuwa. Shugaban zai kuma mika karin kasafin kudin na shekarar 2023 ga
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya roki majalisar dattawa a ranar Laraba da ta amince da lamunin dala miliyan 800 domin gudanar da shirin samar da zaman lafiya a kasar. Yayin
Majalisar wacce dama ta kafa kwamiti na musamman bayan samun rahoton batar makaman daga mai binciken kudi na kasa Adolphus Aghughu, ta ce sam batun ba zai bi ruwa ba.
Asalin hoton, @NgrSenate Majalisar dattawan Najeriya ta ƙaryata rahotannin da ke cewa ƴan majalisar sun bayar da shawarar ƙirkiro wasu sabbin jihohi 20. Majalisar ta ce an yi wa kwamitin
ABUJA, NIGERIA. — Majalisar wakilan Najeriya na ci gaba da tattaunawa a kan wannan kuduri da ke neman bai wa sojoji mata da takwarorinsu da ke aiki da hukumomin tsaro