Ministan kuɗi da tsare-tsaren tattalin arziki, Wale Edun ya ce gwamnatin tarayya ta shirya fara sayar da kadarorin gwamnati ga ƴan kasuwa masu zuba jari a a shekarar 2026. A
Ministan kuɗi da tsare-tsaren tattalin arziki, Wale Edun ya ce gwamnatin tarayya ta shirya fara sayar da kadarorin gwamnati ga ƴan kasuwa masu zuba jari a a shekarar 2026. A
Majalisar Wakilan Tarayya ta bukaci Gwamnatin Tarayya da Ƙungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) da su koma teburin tattaunawa cikin gaggawa domin warware matsalolin da suka janyo sanarwar fara yajin aikin gargadi
Majalisar zartarwa ta tarayya ta amince a kashe naira biliyan ₦142.02 domin a gina sababbin tashoshin mota na zamani a shiyoyi guda shida da ake da su a ƙasarnan. Sa’idu
Majalisar zartarwa ta tarayya ta amince a kashe naira biliyan 12 domin a sayen wasu muhimman kayayyakin kiwon lafiya a wasu asibiti dake jihohi 6 na Najeriya. Da yake magana
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Talata, 1 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutun bikin tunawa da ranar da Najeriya ta samu ƴan cin kai daga turawan mulkin mallaka na
Motoci biyu dake cike da shinkafar da gwamnatin tarayya ta bayar aka rabawa kungiyoyi 436 dake jihar Kaduna a ranar Laraba. Buhuna 2,400 na shinkafa mai nauyin 25kg shi ne
Biyo bayan shafe sa’o’i da dama ana ganawa ranar Juma’a gwamnatin tarayya da kuma ɓangaren kamfanoni masu zaman kansu sun ƙara tayin da suka yi na mafi ƙarancin albashi daga
Gwamnatin tarayya ta ce ta fara raba gidaje 8925 ga mutanen da suka nema kuma suka cancanci a basu a faɗin ƙasa baki ɗaya a karkashin shirin samar da gidaje
Kotu ta sahalewa gwamnatin tarayya da ta kwace wasu jiragen ruwa guda biyu da aka samu da ɗaukar ɗanyen man fetur na sata a yankin Niger Delta. A ranar 20
Gwamnatin tarayya ta ce zata jingine batun karbar harajin VAT kan man Diesel har sai bayan nan da wata shida a wani mataki na rage raɗaɗin cire tallafin man fetur.
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu na duba yiyuwar dawo da tallafin mai na wucin gadi a yayin da farashin mai da kuma na dalar Amurka ke cigaba da karuwa. Wasu
Wasu ma’aikatan gwamnatin tarayya da dama na cigaba da nuna rashin jin dadinsu kan yadda har yanzu ba a biya su albashin wata Yuni ba. Ma’aikatan da dama sun bayyana
Gwamnatin tarayya ta fitar da wani gargadi kan barkewar cutar anthrax a wasu daga cikin kasashe makota da kuma cin ganda. A wata sanarwa ranar Litinin,Ernest Umakhihe babban sakataren ma’aikatar
Gwamnatin Najeriya ta bukaci Alkalin alkalan kasar mai sharia Walter Onnoghen ya tsayar da aikinsa kan zargin da yake da nasaba da kin bayyana kadarorin da ya mallaka. Wata sanarwa