Gwamnan jihar Katsina,Dikko Umar Radda ya shawarci mazauna jihar da kada su siyasantar da matsalar tsaron jihar maimakon haka su ƙara yawan addu’a domin samun zaman lafiya mai ɗorewa tare
Gwamnan jihar Katsina,Dikko Umar Radda ya shawarci mazauna jihar da kada su siyasantar da matsalar tsaron jihar maimakon haka su ƙara yawan addu’a domin samun zaman lafiya mai ɗorewa tare
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umar Radda ya gana da Sarkin Katsina, Mai Martaba Abdulmumin Kabir Usman da Sarkin Daura Umar Faruku Umar da kuma hakimai da dagatai dake faɗin jihar
Tashin hankali na ƙaruwa a jihar Katsina yayin da Gwamna Dikko Umaru Radda ya kira taron gaggawa na Kwamitin Tsaro a Fadar Gwamnati domin duba halin da ake ciki. Taron,
Mahaifiyar Gwamnan Jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, Hajiya Safara’u Umaru Baribari, ta riga mu gidan gaskiya tana da shekaru 93. Babban Sakataren Yaɗa Labarai na Gwamnan, Ibrahim Kaula Mohammed, ne
Gwamnatin jihar Katsina ta sassauta dokar hana fita da aka saka a jihar. Dokar hana fitar da ta taƙaita zirga-zirga daga ƙarfe 07:00 na dare ya zuwa 07:00 na safe
Shirye-shiryen sun yi nisa a ƙoƙarin da gwamnatin jihar Katsina take yi na sayarwa da al’ummar jihar kayan abinci cikin farashi mai sauƙi. Tuni aka kammala shirin fara rabon hatsi
Gwamna Dikko Radda na jihar Katsina ya ce gwamnatinsa ta kashe Naira miliyan 900 ga wasu dalibai marasa galihu 41 don yin karatun digiri na farko a fannin likitanci, MBBS,
Tsohon gwamnan jihar Katsina, Ibrahim Shehu Shema ya ziyarci gwamna mai ci, Dikko Radda a gidan gwamnatin jihar. Shema wanda ya mulki jihar Katsina daga shekarar 2007 zuwa 2015 a