Rundunar ’Yan Sandan Jihar Katsina ta ce ta tarwatsa wani yunkurin harin ’yan bindiga a hanyar Kandawa zuwa Dankar da ke Karamar Hukumar Batsari, inda ta kwato bindigogin AK-47 guda
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Katsina ta ce ta tarwatsa wani yunkurin harin ’yan bindiga a hanyar Kandawa zuwa Dankar da ke Karamar Hukumar Batsari, inda ta kwato bindigogin AK-47 guda
Jami’an ƴan sandan kwantar da tarzoma dake aiki da Sikwadiran na 47 dake Zariya a jihar Kaduna sun samu nasarar kama wasu mutane biyu da ake zarginsu da safarar bindigogi.
Wani mutum da aka bayyana sunansa a matsayin Muftau Adefalu ana zargin ya kashe tsohuwar matarsa, Yetunde Olayiwole, a yankin Sango-Ota na jihar Ogun. Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun ta
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Ogun sun kama Ibrahim Aliu mai shekaru 41 a duniya a Papa Olosun, Oja Odan a karamar hukumar Yewa ta Arewa bisa zarginsa da lalata
Ƴansanda sun hallaka wasu masu garkuwa da mutane uku da ake zargin sun yi yunkurin yin garkuwa da matar wani dan majalisar dokokin jihar Delta. Rahotanni sun tattaro cewa barayin
Ana zargin wani mai suna Motunrayo Olaniyi ya daba wa sabuwar amaryar sa, Olajumoke wuka har lahira, bayan wata zazzafar muhawara a gidan Amazing Grace Estate da ke Elepe a
Jami’an hukumar ‘yan sanda reshen Elemoro reshen jihar Legas sun kama wasu mutane uku da ake zargi da hannu a fashi da makami a yankin Ibeju-Lekki da ke jihar a
Rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta gayyaci shugaban ƙungiyar ƙwadago ta ƙasar (NLC), Joe Ajaero zuwa ofishinta a Abuja. Rundunar ta gayyace shi ne dai saboda amsa tambayoyi game da zargin
Rundunar ‘yan sandan jihar Legas ta ce ta fara gudanar da bincike kan zargin lalata da wata yarinya da wani jami’inta ya yi. Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna sun kama wasu mutane 143 da ake zargin masu garkuwa da mutane ne da ‘yan fashi da makami a sassa daban-daban na jihar a
Rundunar ƴan sandan jihar Yobe ta sanar da kama Haruna Muhammad mai shekaru 40 wanda aka yi ittifakin cewa shi ne shugaban wasu gungun ƴan ta’adda da suka yi ƙaurin
Rundunar ‘yan sandan jihar Gombe a ranar Juma’a ta ce ta kashe wani da ake zargin dan fashi da makami ne a wata fafatawa, yayin da aka kama wasu uku,
Wani ɗan shekara 25 Banji Adebayo a Jihar Kwara ya faɗa rijiya, wanda hakan ya yi sanadiyar rasa rayuwarsa. Al’amarin dai ya faru ne a Ile-Nla da ke Omu-Aran a
Wani ɗan shekara 25 Banji Adebayo a Jihar Kwara ya faɗa rijiya, wanda hakan ya yi sanadiyar rasa rayuwarsa. Al’amarin dai ya faru ne a Ile-Nla da ke Omu-Aran a
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta yi fatali da zargin da kungiyar Amnesty International ta yi cewa jami’anta sun harbe da raunata mabiya Shi’a a yayin da suke tattaki a Abuja.