An yi jana’izar mutanen da ƴan ta’adda suka hallaka a Zaria, Jihar Kaduna a Najeriya. Abin dai ya fara gangarowa daga sauran garuruwa zuwa birnin ma Zaria. Allah Ubangiji Ya
An yi jana’izar mutanen da ƴan ta’adda suka hallaka a Zaria, Jihar Kaduna a Najeriya. Abin dai ya fara gangarowa daga sauran garuruwa zuwa birnin ma Zaria. Allah Ubangiji Ya
Rahotannin da muke samu na nuna cewa ƴan bindiga sun sace kimanin dalibai mata biyar na jami’ar da ke Dutsinma a jihar Katsina. BBC ta gano cewa lamarin ya faru
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi sun gudanar da wani samame da suka yi nasara a dajin Yankari, inda suka yi nasarar kashe ‘yan bindiga 10 tare da ceto mutane 39
An harbe Tunde Akinmoyewa mai shekaru 27 har lahira ɗa ga wani mai maganin gargajiya a sansanin Laoso dake Laje a karamar hukumar Ondo West ta jihar Ondo. Abokan Tunde
Ƴan Sanda sun ce to mutane 58 da aka yi garkuwa da su a Dajin Udulu dake karamar hukumar Gegu ta jihar Kogi, dajin na Ubulu ya haɗa iyaka da
CSP Haruna Abdulmalik DPO na yan sanda dake karamar hukumar Nasarawa Eggon a jihar Nasarawa ya fada hannun masu garkuwa da mutane. Babban jami’in ɗan sandan na gudanar da aikin
Asalin hoton, Zamfara Gov Gwamnan Jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya Bello Matawalle ya ce ‘yan bindiga sun yi watsi da damar da suka samu ta sulhu a baya, yanzu
— VOA Hausa Babban hafsan hafsoshin rundunar sojojin saman Najeriya, Air Marshal Sadique Abubakar, ya fadi cewa jiragen yakinsu sun kai farmaki kan ‘yan bindigar kuma sun dakile su daga