All stories tagged :
Politics
Featured
Yan sanda sun ceto mutane uku da aka yi garkuwa da...
Rundunar yan sandan jihar Kebbi ta ce jami'anta sun ceto mutane uku da aka yi garkuwa da su a karamar hukumar Shanga ta jihar.
A wata sanarwa da aka fitar ranar Juma'a mai magana da yawun rundunar, Nafiu Ibrahim ya ce an ceto mutanen ne bayan wani samame na hadin...