All stories tagged :
Politics
Featured
Rikici Ya Barke a Wani Yanki na Plateau Yayin Da Mutane...
Mutane da dama sun jikkata, yayin da gidaje suka kone a sakamakon tashin hankalin da ya barke a garin Shimankar da ke Karamar Hukumar Shendam a Jihar Plateau a ranar Litinin.Rahotanni sun bayyana cewa rikicin ya dauki sa’o’i da dama, lamarin da ya jefa al’umma cikin fargaba da tashin...