All stories tagged :
Politics
Featured
Tinubu ya tsawaita wa’adin shugaban hukumar kwastam Bashir Adeniyi da shekara...
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya tsawaita wa'adin shugaban hukumar kwastam ta Najeriya, Bashir Adeniyi da shekara guda.
A wata sanarwa mai magana da yawun shugaban kasar, Bayo Onanuga ya ce tsawaita wa'adin zai bawa Adeniyi damar kammala wasu sauye-sauye da yake aiwatarwa a hukumar.
Shugaba Tinubu ya nada Adeniyi a...