All stories tagged :
News
Featured
DSS Ta Saki Fulani Uku Da Ta Kama, Ta Ce Ba...
Wasu mutane uku ’yan ƙabilar Fulani da hukumar tsaro ta farin kaya ta DSS ta tsare tsawon watanni sun bayyana jin daɗi da kuma ɓacin rai bayan sakin su da aka yi ranar Alhamis.DSS ta kama su ne a watan Yunin 2024 lokacin da suke sauka daga aikin Hajji,...
















