All stories tagged :
News
Featured
‘Yan Sandan Jigawa Sun Kama Masu Satar Kayayyaki Da Barayin Shanu
Rundunar 'Yan Sandan Jihar Jigawa ta sanar da kama wasu da ake zargi da lalata kayayyakin lantarki, karɓar kayan sata da kuma satar shanu a samame daban-daban da ta gudanar bisa bayanan sirri.Mai magana da yawun rundunar, SP Shisu Lawan Adam, ya ce an ƙwato igiyoyin lantarki, na'urar wasan...
















