All stories tagged :
News
Featured
Sojoji Sun Tsare Jami’i Kan Harbin Abokin Aikinsa Bisa Kuskure A...
Rundunar sojin Najeriya ta tsare wani jami’inta bayan ya harbi wani abokin aikinsa bisa kuskure a wani sansanin soji da ke jihar Borno.Masanin harkokin tsaro, Zagazola Makama, ya bayyana hakan a wani sako da ya wallafa a shafin X, inda ya ce lamarin ya faru ne a safiyar ranar...
















