All stories tagged :
More
Featured
Tsohon Antoni Janar, Abubakar Malami, Ya Fice Daga APC, Ya Koma...
Tsohon Antoni Janar na Tarayya kuma Ministan Shari’a, Abubakar Malami (SAN), ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar APC mai mulki, tare da bayyana komawarsa jam’iyyar ADC.Malami ya bayyana sauyin jam’iyyar ne a wata sanarwa da ya fitar ranar Talata, 2 ga Yuli, 2025, inda ya ce matakin ya biyo...