All stories tagged :
More
Featured
Mutane 12 sun jikkata a wata gobara a bene mai hawa...
Jami'an hukumar LASEMA ta bada agajin gaggawa ta jihar Lagos sun samu nasarar kashe wata gobara da ta kama a wani ginin bene mai hawa 22 dake kan layin Martins a unguwar Lagos Island.
A wata sanarwa ranar 25 ga watan Disamba, Damilola Oke-Osanyintolu darakta janar na hukumar ta LASEMA...


![Obasanjo back in Abeokuta home after escaping plane crash [VIDEO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/05/Obasanjo-back-in-Abeokuta-home-after-escaping-plane-crash-VIDEO.jpg)













