All stories tagged :
Health
Featured
Wasu Matasa Sun Yi Zanga-zangar Lumana A Kebbi, Sun Nemi Sakin...
Wasu matasa a Jihar Kebbi sun gudanar da zanga-zangar lumana a Birnin Kebbi a ranar Asabar, inda suka bukaci Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa, EFCC, ta saki tsohon Babban Lauyan Tarayya kuma Ministan Shari’a, Abubakar Malami.Masu zanga-zangar sun bayyana ci gaba da tsare Malami a matsayin abin...
















