All stories tagged :
Health
Featured
Majalisar Wakilai Ta Nemi Gwamnatin Tarayya Da ASUU Su Tattauna Don...
Majalisar Wakilan Tarayya ta bukaci Gwamnatin Tarayya da Ƙungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) da su koma teburin tattaunawa cikin gaggawa domin warware matsalolin da suka janyo sanarwar fara yajin aikin gargadi na makonni biyu da ƙungiyar ta ayyana.Wannan umarni na majalisar ya biyo bayan amincewa da kudurin gaggawa da ɗan...