All stories tagged :
Hausa
Featured
Kotu ta bayar da belin Bello Badejo
Babbar kotun tarayya dake Abuja a ranar Litinin ta bayar da belin Bello Badejo shugaban ƙungiyar fulani makiyaya ta Miyatti Allah Kauta Gore ta kan kuɗi naira biliyan 2 da kuma kawo mutane biyu wanda za su tsaya masa.
Mai shari'a Inyang Ekwo a hukuncin da ya yanke kan belin...












