All stories tagged :
Hausa
Featured
Sojoji sun gano makamai a maboyar wani dan bindiga a jihar...
Dakarun shiya ta daya na rundunar samar da tsaro ta Operation Whirl Stroke(OPWS) sun kai farmaki wata maboyar yan bindiga dake yankin Aterange a karamar hukumar Ukum ta jihar.
Rundunar ta OPWS an samar da ita ne domin yaki da yan bindiga a jihohin Nasarawa, Benue da kuma jihar Taraba.
An...














