All stories tagged :
Hausa
Featured
Matashi a Najeriya Ya Hallaka Budurwarsa
Jami’an ‘yan sanda sun cafke wani matashi mai suna Edward Okorie bisa zargin dukan budurwarsa, Sophy Chika har ta rasu, bayan wata takaddama da ta barke a gidan da suke tare a yankin Ohafia da ke jihar Abia.Rahotanni sun bayyana cewa marigayiyar ma'aikaciyar jinya ce daga Abam, karamar hukumar...













