All stories tagged :

Hausa

Ƴan majalisar dokokin jihar Adamawa 14 sun fice daga jam’iyar PDP

Sulaiman Saad
Hausa

Jam’iyar PDP a jihar Benue ta dakatar da Ortom da wasu...

Sulaiman Saad
Hausa

An kama ƴan ƙasashen waje dake ɗaukar nauyin masu ɗaga tutar...

Sulaiman Saad
Hausa

Masu zanga-zanga sun lalata ofishin APC a jihar Ribas

Sulaiman Saad
Hausa

Jami’an Civil Defence sun kama É“arayi 108 a Kano

Sulaiman Saad
Hausa

Zanga-zanga:Tinubu zai wa Æ´an Najeriya jawabi ranar Lahadi

Sulaiman Saad
Hausa

Ƴan sanda sun yi ruwan barkonon tsohuwa kan masu zanga-zanga a...

Sulaiman Saad
Hausa

Farashin doya ya yi ƙasa a yayin da sabuwa ta fara...

Sulaiman Saad
Hausa

An kama mutane 11 da suka cinnawa sakatariyar ƙaramar hukumar Tafa

Sulaiman Saad
Hausa

Sojoji sun tarwatsa masu zanga-zanga da suka tsare titin Abuja-Kaduna

Sulaiman Saad
Hausa

Zanga-zanga: An cinna wuta a ofishin APC na Jigawa

Muhammadu Sabiu

Featured

Hausa

An binne mutane 10 da aka kashe a harin jihar Filato

Sulaiman Saad
Hausa

Matasa daga jihar Kogi sun bawa Tinubu miliyan 100 ya sayi...

Sulaiman Saad
Hausa

Tinubu Ya Bukaci Gwamnoni Su Taimaka Wa Talakawa, Su Karfafa Marasa...

Muhammadu Sabiu
Hausa

El-Rufai Ya Maka ICPC A Kotu Kan Binciken Gidansa

Muhammadu Sabiu
Sulaiman Saad

An binne mutane 10 da aka kashe a harin jihar Filato

An binne gawarwakin mutane 10 mazauna ƙauyen Babuje dake karamar hukumar Barikin Ladi ta jihar Filato waɗanda aka kashe a wata mashaya a ranar Lahadi. Wasu yan bindiga ne suka yi dirar mikiya a mashayar inda suka budewa mutanen dake zaune wuta. Harin ya tilastawa mazauna garin rufe babbar hanyar Shendam...