All stories tagged :
Hausa
Featured
Hisba Ta Kama Mutum Bakwai Kan Zargin Musayar Matansu A Bauchi
Rundunar Hisba da ke Azare a ƙaramar hukumar Katagum ta jihar Bauchi ta tabbatar da kama wasu mutum bakwai da ake zargi da musayar matansu na aure a tsakaninsu.Kwamandan Hisba a yankin, Malam Ridwan Muhammad Khairan, ya shaida wa BBC cewa an kama mutanen ne bisa zargin aikata wani...
















