All stories tagged :
Hausa
Featured
Shugaba Tinubu Ya Gwangwaje Uba Sani Da Sabon Muƙami
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya naɗa gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani, a matsayin Jakadan shirin Renewed Hope, kuma Mataimakin Darakta Janar mai kula da wayar da kai, hulɗa da jama’a da kuma tattara goyon baya ga jam’iyya.Hakan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da Mai Bai Wa Shugaban...















