All stories tagged :
Election 2023
Featured
NDLEA ta cafke wani ɗan kasuwa bisa zargin safarar ƙwayoyin cocaine...
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) ta kama wani ɗan kasuwa ɗan Najeriya mai shekaru 59, Sylva Ezeokoli, bisa zargin safarar gram 700 na kwayoyin cocaine da ya ɓoye a cikin cikinsa.An kama shi ranar Juma’a a dakin saukar baki na filin jirgin saman Murtala...