All stories tagged :
Crime
Featured
CAN Ta Karyata Ikirarin Trump Kan Rage Kisan Kiristoci a Najeriya
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a jihohin Arewa 19 da Abuja tare da kungiyar limaman kirista ta Ecumenical Synods of Bishops, Archbishops, Apostles and Senior Clergy sun yi watsi da kalaman shugaban Amurka Donald Trump cewa Amurka ta dakatar da kashe-kashen Kiristoci a Najeriya.Kungiyoyin sun ce ikirarin ba ya...










