All stories tagged :
News
Featured
’Yan Sanda Sun Ceto Yara Biyar da Aka Sace a Jihar...
Rundunar ’yan sandan jihar Adamawa ta ce ta samu nasarar kubutar da wasu yara biyar da ake zargin an sace su daga Maiduguri a jihar Borno, aka kawo su Mubi da ke jihar Adamawa.Mai magana da yawun rundunar, SP Suleiman Yahaya Nguroje, cikin wata sanarwa ya bayyana cewa, a...