Buhari ya gana da gamayyar kungiyar Bishop na Cocin Katolika a Najeriya

A safiyar yau ne shugaban kasa Muhammad Buhari ya gana da gamayyar Bishop na Cocin Katolika a fadar Aso Rock dake Abuja.

More from this stream

Recomended