Yemi Adaramodu mai magana da yawun majalisar dattawa ya ca majalisar dattawan baza ta bada shawarar ƙirƙirar sabbin jihohi ba a yanzu. Adaramodu ya fadi haka ne lokacin da ya
Yemi Adaramodu mai magana da yawun majalisar dattawa ya ca majalisar dattawan baza ta bada shawarar ƙirƙirar sabbin jihohi ba a yanzu. Adaramodu ya fadi haka ne lokacin da ya
Mutane da dama ake fargabar sun riga mu gidan gaskiya biyo bayan wani mummunan hatsarin mota da hada da wasu tankokin man fetur da kuma kananan motocin kirar Golf unguwar
Chibuike Rotimi Amaechi, tsohon gwamnan jihar Ribas kuma tsohon ministan sufuri a lokacin gwamnatin Buhari ya ce zai kayar da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a zaben 2027 idan ya
Mutane uku aka kashe a wani hari da wasu yan bindiga suka kai ƙauyukan Suwa da Ding’ak dake karkashin masarautar Mushere a karamar hukumar Bokkos ta jihar Plateau. Mutanen da
Yan bindiga sun kashe mutane biyu tare da yin garkuwa da wasu uku a kauyen Gammu dake kusa da garin Babanla a karamar hukumar Ifelodun ta jihar Kwara. An kai
Hukumar Aikin Hajji ta Kasa, NAHCON ta sanar da naira miliyan ₦8.5 a matsayin kudin wucin gadi na kujerar aikin hajjin shekarar 2026. A wata sanarwa mataimakiyar daraktan sadarwa ta
Ibrahim Musa, tsohon sanata da ya wakilci mazabar arewacin jihar Niger karkashin jam’iyar CPC ya rasu. Musa wanda lauya ne da ya shafe shekaru 17 yana aiki ya wakilcin al’ummar
Edward Boamah ministan tsaron kasar Ghana da kuma Ibrahim Mohammed ministan muhalli na kasar na daga cikin mutane 8 da aka tabbatar sun mutu a wani hatsarin jirgi mai saukar
Mutane 22 ne suka mutu wasu 20 kuma suka samu munanan raunuka a wani hatsarin mota da ya rutsa da motar tirela dake dauke da dabbobi akan titin Lapai-Lambata dake
Mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Muhammad Sanusi II ya kai wa iyalan marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammad Buhari ziyarar ta’aziyar rayuwarsa. Sarkin ya ziyarci iyalan marigayi Buhari ne a gidan
Akalla gidaje 50, makarantu da kuma wurin ibada ne suka lalace sakamakon wani mamakon ruwan sama da aka yi a unguwar Menkaat a gundumar Shimankar dake karamar hukumar Shendam ta
Masu aikin ceto sun samu nasarar ceto, Aliyu Salisu wani dan kasar Jamhuriyar Nijar daga cikin baraguzan ginin bene mai hawa uku da ya ruguzo bayan da ya shafe sama
Gwamnan jihar Niger, Umar Bago ya bayar da umarnin gaggauta sake bude jami’ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBBU) dake garin Lapai a jihar. A ranar 25 ga watan Yuni ne Bago
Rundunar yan sandan jihar Kebbi ta ce jami’anta sun ceto mutane uku da aka yi garkuwa da su a karamar hukumar Shanga ta jihar. A wata sanarwa da aka fitar
Mutane 9 ne suka mutu bayan da wani jirgin kwale-kwale dake dauke da fasinjoji 17 yawancinsu yara mata kanana ya kife da su a karamar hukumar Taura ta jihar Jigawa.
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya tsawaita wa’adin shugaban hukumar kwastam ta Najeriya, Bashir Adeniyi da shekara guda. A wata sanarwa mai magana da yawun shugaban kasar, Bayo Onanuga ya
Abdulmumin Jibrin Kofa dan majalisar wakilai ta tarayya daga jihar Kano dake wakiltar kananan hukumomin Kiru/ Bebeji a majalisar karkashin jam’iyar NNPP ya gana da shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Uba Sani ya cire Muhammad Bello daga mukaminsa na kwamishinan yada labarai na jihar inda ya nada Ahmad Maiyaki a madadinsa. A wata sanarwa da aka
Dakarun sojan Najeriya na rundunar Operation Hadin Kai dake yaki da mayakan ISWAP da Boko Haram a yankin arewa maso gabas sun kashe mayakan Boko Haram guda biyu tare da
Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Ribas(RSIEC) ta sanar da ranar 30 ga watan Agusta a matsayin sabuwar ranar da za a gudanar da zaben kananan hukumomin jihar. Tun