Sojojin Najeriya hudu sun samu raunuka a wani hatsarin mota da su ka yi a Tsaunin Mambila dake jihar Taraba. Hatsarin ya faru ne a ranar Alhamis ayayin da sojoji
Sojojin Najeriya hudu sun samu raunuka a wani hatsarin mota da su ka yi a Tsaunin Mambila dake jihar Taraba. Hatsarin ya faru ne a ranar Alhamis ayayin da sojoji
Dorcas Omotosho wata dalibar makarantar kimiyya da fasaha ta jihar Kogi ta rasa ranta a lokacin da ta yi kokarin zubar da cikin da take da shi ɗan wata shida.
An naɗa, Alhaji Sanusi Mika’il Sami Gomo a matsayin sabon Sarkin Masarautar Zuru. Kwamishinan ƙananan hukumomi da masarautu na jihar Kebbi, Alhaji Abubakar Garba Dutsin-Mari ne ya sanar da nadin
Akalla wasu mata biyar aka ba da rahoton sun mutu bayan da kasa ta ruguzo kansu a wani haramtaccen wurin hakar ma’adanai dake karamar hukumar Paikoro ta jihar Niger. A
Hope Uzodinma, gwamnan jihar Imo ya amince a fara biyan ma’aikatan jihar naira 104,000 a matsayin mafi karancin albashi. Da yake magana a wurin wani taro da kungiyoyin kwadago dake
Fasinjoji da dama ne suka tsallake rijiya da baya bayan da jirgin kasa da suke ciki ya yi hatsari. Lamarin ya faru ne a kusa da garin Jere a lokacin
Dakarun Sojan Najeriya rundunar runduna ta 6 sun samu nasarar kama barayin danyen man fetur su 69 a yankin Neja Delta. Har ila dakarun sojan sun samu nasarar kwace lita
Rundunar yan sandan jihar Nasarawa ta kama wani da ake zargin gawurtaccen mai garkuwa da mutane ne a maboyarsa dake wani daji a ƙaramar hukumar Soma ta jihar. A wata
Majalisar dokokin jihar Benue ta dakatar da mambobinta su hudu kan zargin da ake musu na kitsa tsige shugaban majalisar, Aondona Dajoh. Gidan talabijin na Channels ya bada rahoton cewa
Muhammad Idris, ministan yada labarai da wayar da kan jama’a ya ce gwamnatin tarayya za ta tabbatar an kama tare da hukuncin a waɗanda suka kai hari kan masallata a
Yan uwa da kuma iyaye sun zubar da hawayen farin ciki da kuma alhini lokacin da aka sada su da yaransu da aka samu nasarar kwato su daga jihar Anambra
Mutane 7 aka tabbatar da sun mutu a wani hatsarin mota da ya faru akan babban titin Maiduguri zuwa Damturu a jihar Yobe. A cewar wani shedar gani da ido
Musa Gude, mamba dake wakiltar al’ummar mazabar Uke da Karshi a majalisar dokokin jihar Nasarawa ya ce ya nada mutane 106 muƙami domin su taimaka masa wajen gudanar da aikinsa.
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya isa birnin Tokyo na kasar Japan inda zai halarci taron kasa da kasa da kan cigaban Nahiyar Afirika da aka yi wa lakabi da
Rundunar yan sandan jihar Borno ta ce jami’an ta sun samu nasarar gano wani bom da bai fashe ba a wata gona dake karamar hukumar Dikwa ta jihar. A wata
Muhammad Sani Sami, Sarkin Masarautar Zuru dake jihar Kebbi ya rasu. Sarkin ya rasu a ranar Asabar yana da shekaru 81 a wani asibiti dake birnin London. Gwamnatin jihar Kebbi
Jami’an tsaro sun kama wani mutum da ake zargin wakilin wata jam’iyar siyasa ne dauke da zunzurutun kudi da yawansu ya kai miliyan ₦25.9 da ake zargin za ayi amfani
Wani mummunan hatsarin mota da ya faru da safiyar ranar Juma’a ya lakume rayukan mutane 12 a kauyen Samawa dake karamar hukumar Garun Mallam ta jihar Kano. Hatsarin dai ya
Majalisar zartarwa ta tarayya ta amince a kashe naira biliyan ₦142.02 domin a gina sababbin tashoshin mota na zamani a shiyoyi guda shida da ake da su a ƙasarnan. Sa’idu
Gwamnan jihar Zamfara, Mallam Dauda Lawal Dare ya ziyarci wasu al’ummomi dake karamar hukumar Kauran Namoda biyo bayan hare-haren da yan bindiga ke yawan kai musu. Wani rahoto da wata