Mark Esset dan majalisar wakilai ta tarayya daga jihar, Akwa Ibom ya sauya sheka daga jam’iyar PDP ya zuwa APC mai mulki. Mataimakin shugaban majalisar, Benjamin Kalu shi ne ya
Mark Esset dan majalisar wakilai ta tarayya daga jihar, Akwa Ibom ya sauya sheka daga jam’iyar PDP ya zuwa APC mai mulki. Mataimakin shugaban majalisar, Benjamin Kalu shi ne ya
Wata babbar kotun tarayya dake birnin tarayya Abuja ta ki yarda da bukatar da Yahaya Bello tsohon gwamnan jihar Kogi ya gabatar gabanta inda ya nemi ta amince masa ya
Babban sifetan yan sandan Najeriya, Kayode Egbetokun ya gana da tsofaffin jami’an yan sandan da suka yi ritaya. Ganawar ta gudana ne a hedkwatar rundunar dake Abuja kuma an yi
Wani tsagi na jam’iyar Labour Party ya nada Nenadi Usman a matsayin shugabar riko ta jam’iyar. An zabi Usman ne biyo bayan wani taron shugabannin jam’iyar da aka gudanar ranar
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta ce jami’anta sun kama Mati Bagio wani gawurtaccen dan bindiga da ya shafe shekaru 11 ana nemansa ruwa a jalllo. Mansir Hassan mai magana
Wasu yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun harbe wani insifectan dan sanda da kuma wani dan bijilante a garin Zhibi dake makotaka da garin Dei-Dei
Rundunar yan sandan jihar Borno, ta ce jami’anta sun mayar da wasu yara biyu hannun iyayensu bayan da su ka shafe shekaru 4 a hannun mayakan kungiyar Boko Haram. A
Shugaban majalisar dattawa, sanata Godswill Akpabio ya shigar da kara a gaban kotun daukaka kara dake Abuja inda yake kalubalantar umarnin da kotu ta bayar na janye dakatarwar da majalisar
Mataimakin shugaban kasa,Kashim Shettima ya kai wa iyalan marigayi Muhammad Buhari ziyarar ta’aziya a gidan da su ke zaune a birnin London. Shettima ya kuma gana da Mammman Daura dan
Tsohon shugaban kasa Muhammad Buhari ya rasu a birnin London bayan da ya shafe kwanaki yana jinya. Mai magana da yawun tsohon shugaban kasar, Mallam Garba Shehu shi ne ya
Wani jirgin saman kamfanin Air Peace a ranar Lahadi ya kauce ya yi cikin daji daga kan titin sauka da tashin jiragen sama a lokacin da jirgin ya ke sauka
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya dawo gida Najeriya bayan ziyarar aiki da ya kai kasashen Brazil da kuma St. Lucia dake yankin Karebiyan. Jirgin shugaban kasar ya sauka a
Akalla yan bijilante 70 ne aka kashe a wani harin kwanton bauna da yan bindiga su ka yi musu a garin Bunyun dake karamar hukumar Kanam ta jihar Plateau. Rahotanni
Rundunar yan sandan jihar Anambra ta ce jami’anta sun kama wani mutum mai shekaru 25 da nonon wata mata da aka cire a yankin Awada dake jihar. A wata sanarwa
Adamu Maina Waziri, tsohon ministan yan sanda ya sanar da ficewarsa daga jam’iyar PDP. Waziri wanda na daya daga cikin wadanda aka kafa jam’iyar PDP da su kuma mamba ne
Dakarun rundunar sojan Najeriya Operation Whirl Stroke(OPWS)Â da sauran jami’an tsaro dake aikin samar da tsaro a jihar Benue sun samu nasarar kama wasu mutane biyu dake dauke da bindiga
Rundunar yan sandan jihar Gombe ta ce jami’anta sun kama wani mutum da ake zargi da mallakar jabun dalar Amurka $1000. A wata sanarwa ranar Laraba, Buhari Abdullahi mai magana
Yan majalisar wakilai ta tarayya 6 ne na jam’iyar PDP da su ka fito daga jihar Akwa Ibom su ka sauya sheka ya zuwa jam’iyar APC. Yan majalisar su ne
Wani ginin bene mai hawa uku dake kan layina Adeniyi a Lagos Island ya ruguzo. Akalla mutane uku mazauna gidan aka samu damar cetowa aka kuma garzaya da su asibiti
Shugabannin mazabar shugaban jam’iyar APC na jihar Nasarawa, Alhaji Aliyu Bello sun dakatar da shi daga jam’iyar bayan da suka zarge shi da yi mata zagon kasa. Ibrahim Iliyasu, shugaban