Kotun Sojoji ta musamman da ke zama a sansanin Maxwell Khobe, Jos, ta yanke wa wani soja mai suna Private Lukman Musa hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa laifin kashe
Kotun Sojoji ta musamman da ke zama a sansanin Maxwell Khobe, Jos, ta yanke wa wani soja mai suna Private Lukman Musa hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa laifin kashe
Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya koma kan kujerarsa bayan shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ɗaga dokar ta-baci da aka shimfiɗa a jihar tsawon watanni shida. Rear Admiral Ibok-Ete
Mutane biyu sun rasa rayukansu a wani mummunan hatsari da ya afku a kauyen Pasa, kan titin Ilorin–Jebba, a Karamar Hukumar Moro ta Jihar Kwara, ranar Talata. Wadanda suka mutu
Rahotanni sun bayyana cewa wasu ’yan bindiga sun halaka wani jami’in Hukumar Kwastam a kan iyakar shingen bincike na Fingila, a Karamar Hukumar Dandi ta Jihar Kebbi, a ranar Litinin.
Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Jigawa, Haruna Aliyu Dangyatin, ya sha da kyar bayan hadarin da ya rutsa da jerin motocin rakiyarsa a hanyarsa ta zuwa Maigatari. Dangyatin yana kan tafiya
Rundunar ’yan sandan jihar Adamawa ta ce ta samu nasarar kubutar da wasu yara biyar da ake zargin an sace su daga Maiduguri a jihar Borno, aka kawo su Mubi
Wani manomi mai suna Mr. Tachia Akor ya rasa ransa bayan wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun kai hari a garin Tse Akor Gbatse, da ke cikin Mbamar,
Dakarun tsaro sun tabbatar da dawowar zaman lafiya a kauyen Dadu da ke karamar hukumar Kwali a Babban Birnin Tarayya, bayan tashin hankalin da ya faru tsakanin manoma da makiyaya
Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Yobe ta sanar da cewa jami’anta daga ofishin Fika sun kama wani matashi mai shekaru 22 bisa zargin yin fyaɗe ga yarinya ‘yar shekara 11.
Sojojin Runduna ta 1 sun cafke wata mata da ake zargin tana taimaka wa ‘yan ta’adda a garin Kanoma da ke jihar Zamfara. Matar, mai suna Fatima Isah Ile, an
Kamfanin Dangote Refinery ya sanar da rage farashin litar man fetur a fadin Najeriya, tare da bayyana cewa zai fara sabon shirin rarraba mai kai tsaye daga ranar Litinin, 15
Akalla mutane uku ne ambaliyar ruwa ta tafi da su sakamakon ruwan sama mai ƙarfi da aka samu a garin Zariya, jihar Kaduna. Rahotanni sun nuna cewa an gano gawar
Kungiyar Ma’aikatan Mai da Gas (NUPENG) ta dakatar da yajin aikin da ta fara a fadin kasa bayan cimma matsaya da kamfanin Dangote Refinery and Petrochemicals. Yajin aikin ya haddasa
Wasu ‘yan bindiga sun kai farmaki a safiyar Lahadi a kauyen Wake da ke karamar hukumar Kachia a jihar Kaduna, inda suka kashe mutane akalla takwas tare da jikkata kimanin
Sarkin Bagaji Odo da ke ƙaramar hukumar Omala a jihar Kogi, David Akpa, wanda aka sace a ranar Litinin da ta gabata, ya kuɓuta daga hannun masu garkuwa da mutane.
’Yan bindiga sun kai hari a kauyen Magaji Wando na jihar Katsina a daren Juma’a, inda suka kashe mutane, suka jikkata wasu tare da yin garkuwa da da dama. Wani
Rundunar ƴan sandan Jihar Kwara ta bayyana cewa jami’anta sun cafke mutane 46 da ake zargi da kasancewa cikin Ƙungiyar Ɓarayin Daji, a wani samame da aka gudanar a yankin
Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna ta gayyaci tsohon gwamnan jihar, Malam Nasir El-Rufai, tare da wasu manyan jami’an jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) guda bakwai domin amsa tambayoyi kan zarge-zargen
Rundunar ’yan sandan jihar Kebbi ta bayyana cewa ta gano jariri da aka binne da ransa a garin Kamba, karamar hukumar Dandi ta jihar. Mai magana da yawun rundunar, CSP
Gwamnatin Tarayya ta ayyana Juma’a, 5 ga watan Satumba, 2025, a matsayin ranar hutu don gudanar da bikin Maulidin Annabi Muhammadu (SAW). Wannan sanarwar ta fito ne daga ofishin Ma’aikatar