Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Ƙasa, EFCC, ta samu nasarar gurfanar da wata ma’aikaciyar banki, Janet Theophilus Danjuma, kan damfarar wani mai zuba jari kuɗi har N22,350,000
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Ƙasa, EFCC, ta samu nasarar gurfanar da wata ma’aikaciyar banki, Janet Theophilus Danjuma, kan damfarar wani mai zuba jari kuɗi har N22,350,000
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya naɗa gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani, a matsayin Jakadan shirin Renewed Hope, kuma Mataimakin Darakta Janar mai kula da wayar da kai, hulɗa da
Muhammad Sa’ad Abubakar, Sarkin Musulmi, ya ayyana ranar Laraba 18 ga watan Fabrairu, 2026 a matsayin ranar farko ta watan Azumin Ramadan na shekarar 1447 Hijira, bayan tabbatar da ganin
Haramain, wani gidan labarai na Saudi Arabia, ya tabbatar da cewa an hangi sabon watan Ramadan a kasar. Bayan ganin watan, hukumomin Saudi sun sanar da cewa Laraba, 18 ga
Haramain, wani gidan labarai na Saudi Arabia, ya tabbatar da cewa an hangi sabon watan Ramadan a kasar. Bayan ganin watan, hukumomin Saudi sun sanar da cewa Laraba, 18 ga
Haramain, wani gidan labarai na Saudi Arabia, ya tabbatar da cewa an hangi sabon watan Ramadan a kasar. Bayan ganin watan, hukumomin Saudi sun sanar da cewa Laraba, 18 ga
Hukumar zaɓe ta Najeriya, INEC, ta fara tattaunawa da masu ruwa da tsaki domin duba korafe-korafen da wasu ke yi kan jadawalin zaɓen 2027, wanda ke nuna cewa za a
Sojojin Gamayyar Hadin Gwiwar Tsaro ta Operation Whirl Stroke (OPWS) sun kama mutane biyu da ake zargi da fashi ga makiyaya da kuma kashe wasu makiyaya a Jihar Benue. Lieutenant
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta yi nasara a yaƙi da ‘yan ta’adda da ‘yan bindiga da ke addabar al’ummar Najeriya. Shugaban ya faɗi haka
Dan Majalisar Jihar Kaduna, Hon. Usman Garba Zingo, ya shaki iskar ’yanci bayan da ’yan bindiga suka sake shi a yammacin ranar Lahadi, lamarin da ya sanya iyalansa, magoya bayansa
Kungiyar Gwamnonin Kudancin Najeriya ta mika sakon ta’aziyya ga gwamnati da al’ummar Jihar Kano sakamakon gobarar da ta auku a Kasuwar Singa, wadda ta jawo asarar dukiyoyi masu yawa. Shugaban
Mm Gwamnatin Jihar Jigawa ta fito da wani shiri na dasa ingantattun itatuwan dabino 10,000, a wani yunkuri na habaka harkar noma da kuma kara karfin fitar da amfanin gona
Hukumar Yaki da Sha Da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) ta gargadi al’umma da su kara sanya ido, bayan jami’anta sun gano boyayyun kwayoyi a cikin kayan wasanranar yara
Wata sabuwar gobara ta tashi a yammacin ranar Asabar a shahararriyar Kasuwar Singa da ke cikin birnin Kano, inda ta ƙone kayayyaki na miliyoyin naira. Rahotanni sun nuna cewa gobarar
A ranar Asabar, an ruwaito cewa wasu ’yan fashi sun kashe CSP Muhammad Sani Kabir, Shugaban ‘Yan Sanda na Rimi, yayin wani aikin kama masu satar shanu a Jihar Katsina,
Hukumar Federal Road Safety Corps (FRSC) ta ɗauki matakin ladabtarwa mai tsauri inda ta sallami jami’ai 43 daga aiki sakamakon laifukan rashin biyayya da ɗabi’a maras kyau da suka aikata
Gwamnan Jihar Sokoto State, Ahmed Aliyu, ya bayar da umarnin a fara biyan ma’aikatan jihar albashin watan Fabrairu nan take, sakamakon ƙaratowar watan azumin Ramadana. Sanarwar da ke ɗauke da
’Yan Najeriya na ci gaba da nuna rashin jin dadinsu bayan da wasu ’yan majalisar dokokin Amurka suka ayyana sunan jagoran jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, cikin jerin mutanen
Yayin da ake ci gaba da jin labarin sauya sheƙar wasu gwamnonin jihohi zuwa jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya, gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad, ya bayyana cewa yana nan
Jami’an tsaro a Jihar Adamawa sun kama wasu mutane uku da ake zargi da hannu a sace wani dattijo a ƙaramar hukumar Fufore, ciki har da ɗansa na jini. Kakakin