All stories tagged :
Arewa
Featured
Sojoji Sun Kama Wata Da Ake Zargi Matar Shahararren Dan Ta’adda...
Sojojin Runduna ta 1 sun cafke wata mata da ake zargin tana taimaka wa ‘yan ta’adda a garin Kanoma da ke jihar Zamfara.Matar, mai suna Fatima Isah Ile, an kama ta ne a cikin wani ginin da bai kammala ba a wajen garin, inda ake zargin tana amfani da...