All stories tagged :
Arewa
Featured
‘Yan Bindiga Sun Kashe Jariri Dan Kwana Uku, Sun Kuma Sace...
Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun kai hari da daddare a kauyen Zagami da ke yankin mazabar Yankara a karamar hukumar Faskari ta jihar Katsina, inda suka hallaka mutane da dama tare da sace wasu, ciki har da mata da yara.Rahotanni sun nuna cewa harin ya auku...