Asalin hoton, Getty Images Tawagar kwallon kafa ta Belgium ta ci gaba da zama ta daya a jerin wadanda ke kan gaba a fagen taka leda a jadawalin da Fifa
Asalin hoton, Getty Images Tawagar kwallon kafa ta Belgium ta ci gaba da zama ta daya a jerin wadanda ke kan gaba a fagen taka leda a jadawalin da Fifa
Cutar kansa na daya daga cikin cutuka da ke sanadiyar mutuwar miliyoyin jama’a a duniya, a duk shekara. Ranar hudu ga watan Fabrairun kowace shekara ce aka kebe a matsayin
Asalin hoton, AFP Wani bidiyo da ake ta yaɗawa a shafukan sada zumunta ya nuna wasu da ake tunanin ƴan Najeriya ne da suka maƙale a Saudiyya. Babu tabbas kan
Ƙungiyar ƙwadago a Najeriya ta soki matakin da gwamnati ta ɗauka na ƙara farashin wutar lantarki inda kilowat ɗin lantarki ya tashi daga naira biyu zuwa naira huɗu. A baya-bayan
WASHINGTON, D.C — Zaman kashe wando abu ne da ya kusan zama ruwan dare a Najeriya musamman tsakanin matasan kasar, inda a lokuta da dama lamarin ke kai su ga
Asalin hoton, Getty Images Matasa takwas ‘yan Najeriya aka zaba ranar Laraba da za su buga gasar kwallon kwandon Amurka ta NBA kakar 2020/21. Ana zabar fitattun matasa 60 da
Kamfanin Stallion Group sun fara hada mota mai amfani da lantarki a Najeriya. An fara hada motar ne a wata masana’antar hada motoci ta kamfanin dake Lagos. Motar kirar kamfanin
VOA Hausa— Tun daga samun ‘yancin an samu juyin mulki da a ka zubar da jini musamman na 1966 da sojoji bisa ma’aunin kabilanci su ka yi kisan gilla ga
Wasu jiga-jigan ‘yan jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya sun fara neman afuwar ‘yan kasar a kan da su yi hakuri dangane da yanayin kunci da kasar take ciki yanzu
Asalin hoton, One Voice Africa TV Bayanan hoto, Tsohon minista Femi Fani-Kayode ya yi ta cin mutuncin ɗan jaridar kamar wanda aka yi wa baki Cikin jerin wasiƙun da muke
WASHINGTON DC — Sanarwar karin kudin dakon Man fetur din wadda aka rabawa manema labarai na dauke da sa hannun Manaja mai kula da depot mai suna D.O Abalaka. Kuma
Kusan shekaru 4 kenan da gwamnatin Najeriya ta kaddamar da shirin ba da tallafi ga marasa karfi da nufin yaki da talauci a kasar. Sai dai an yi ta samun
VOA Hausa — A Najeriya cibiyar kare cututtuka masu yaduwa, wadda ake kira NCDC a takaice, ta bayyana cewa a watanni ukun farko na wannan shekarar, an samu karuwar mutanen
Hukumar Lafiya ta Duniya ta bayyana matakan da mutane za su dauka domin kauce wa kamuwa da cutar numfashi ta coronavirus. Yaya zan kare kaina daga cutar? Hukumar Lafiya ta
An zabo wasu daga cikin hotunan abubuwan da suka faru a nahiyar Afirka da kewaye: Hakkin mallakar hoto Barcroft Media Image caption Wannan zakin na daya daga cikin zakuna biyar
—BBC Hausa Hakkin mallakar hoto Getty Images A yau ne ake kaddamar da majalisar dokokin Najeriya wadda ta kunshi bangaren dattawa da wakilai. Ana kuma sa ran zaben shugabannin majalisar.
Zababbun hotuna daga fadin Afirka a wannan makon: Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Wani yaro musulmi yana karatun Kur’ani a Al-Kahira, Masar ranar Lahadi yayin watan azumin Ramadan…
Samuel Abdulraheem ba ya tuna ranar da aka sace shi yana da shekara bakwai daga gidan iyayensa a birnin Kano da ke arewacin Najeriya. Duk da cewa ya fito ne
Gwamnatin Najeriya ta bukaci Alkalin alkalan kasar mai sharia Walter Onnoghen ya tsayar da aikinsa kan zargin da yake da nasaba da kin bayyana kadarorin da ya mallaka. Wata sanarwa
Kungiyar malaman jami’a ta Najeriya, ASUU, ta tabbatar da cewa za ta ci gaba da yajin aikin sai baba-ta-gani bayan ta kasa samun matsaya da gwamnati kan bukatun kungiyar. ASUU