An fara hada mota mai amfani da lantarki a Najeriya – AREWA News

Kamfanin Stallion Group sun fara hada mota mai amfani da lantarki a Najeriya.

An fara hada motar ne a wata masana’antar hada motoci ta kamfanin dake Lagos.

Motar kirar kamfanin Hyundai ana kiranta da suna Hyundai Kona.

More from this stream

Recomended