HomeHausaHotunan abubuwan da suka faru a Afirka a makon jiya | BBC... Hotunan abubuwan da suka faru a Afirka a makon jiya | BBC Hausa Hausa Published on May 20, 2019 By Khad Muhammed FacebookTwitterPinterestWhatsApp Zababbun hotuna daga fadin Afirka a wannan makon: Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Wani yaro musulmi yana karatun Kur’ani a Al-Kahira, Masar ranar Lahadi yayin watan azumin Ramadan… Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Duk dai a rana guda, musulmai sun taru don zagayowar ranar da aka bude masallacin Al-Azhar a Al-Kahira karo na 1079 kafin su yi buda baki. Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Can a tsibirin Ibo na Mozambique, wasu Musulmai suna raba ruwa don yin buda baki daf da faduwar rana, ranar Litinin. Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Ranar Jumna’a, masu zanga-zangar neman sauyi na daga tutar Algeria a lokacin da ake yayyafi a babban birnin Algiers. Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Yayin da wasu mata ‘yan Somaliya suka nannade hijabansu don shirya abincin buda bakin da kungiyar agaji ta kasar Turkiyya ta samar a Mogadishu ranar Laraba. Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Wata mata ta murmusa a lokacin da take goye da jaririyarta a birnin Harare, Zimbabwe ranar Asabar. Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Magoya bayan Lazarus Chakwera, shugaban jam’iyyar Congress Party a Malawi na rawa a babban birnin Lilongwe ranar Lahadi. Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption To sai dai a Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo ranar Juma’a, yanayin ba na farin ciki ba ne inda ake hangen yara uku ta wata fasasshiyar tagar motar bas mai dauke da ‘yan gudun hijirar Sudan ta Kudu daga iyaka zuwa garin Biringi na kasar Congo…. Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Wata mata ‘yar gudun hijira ‘yar Sudan ta Kudu ta nuna atamfar ta mai haske a wani sansanin ‘yan gudun hijira a Biringi na Jamhuriyar Demokradiyyar Congo ranar Asabar. Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Wata mata ‘yar Zimbabwe na yi wa wata yarinya kitso a babban birnin Harare ranar Litinin. Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Wani mai zanga-zanga na tafiya a kan titin jirgin kasa da aka rufe wanda ke zuwa har inda ake gudanar da zanga-zanga a babban birnin Sudan, Khartoum ranar Lahadi. Hotuna daga: Getty Images TagsegyptNajeriya Latest articles Hausa Ƴansandan Najeriya sun hallaka ƴan fashi a Abuja Rundunar 'Yan sandan Birnin Tarayya ta kashe wasu ‘yan fashi guda biyu yayin musayar... November 7, 2024 Hausa Babban lauya Femi Falana zai nemi a biya diya ga yaran da aka sako Babban lauya maikare hakkin bil'adama, Femi Falana ya ayyana aniyarsa ta gabatar da buƙatar... November 5, 2024 Hausa Buhari ya kai ziyarar jajen ambaliyar ruwa jihar Borno Tsohon shugaban ƙasa, Muhammad Buhari ya kai ziyarar jaje jihar Borno. Buhari ya kai ziyarar... November 5, 2024 Hausa Shettima ya gana da yaran da aka sako a fadar Aso Rock Yaran da aka gurfanar a gaban kotun kan zanga-zangar Endbadgovernance sun gana da mataimakin... November 5, 2024 More like this Hausa Ƴansandan Najeriya sun hallaka ƴan fashi a Abuja Rundunar 'Yan sandan Birnin Tarayya ta kashe wasu ‘yan fashi guda biyu yayin musayar... November 7, 2024 Hausa Babban lauya Femi Falana zai nemi a biya diya ga yaran da aka sako Babban lauya maikare hakkin bil'adama, Femi Falana ya ayyana aniyarsa ta gabatar da buƙatar... November 5, 2024 Hausa Buhari ya kai ziyarar jajen ambaliyar ruwa jihar Borno Tsohon shugaban ƙasa, Muhammad Buhari ya kai ziyarar jaje jihar Borno. Buhari ya kai ziyarar... November 5, 2024