Tsohon shugaban ƙasa, Muhammad Buhari ya ce yanzu yana rayuwa ne da kuɗin hayar ɗaya daga cikin gidajensa dake Kaduna. Buhari ya fadi haka ne a ranar Asabar a wurin
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Tsohon shugaban ƙasa, Muhammad Buhari ya ce yanzu yana rayuwa ne da kuɗin hayar ɗaya daga cikin gidajensa dake Kaduna. Buhari ya fadi haka ne a ranar Asabar a wurin
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya tafi Tanzania a ranar Lahadi domin halartar taron ƙoli na Afirka kan makamashi da za a gudanar a Dar es Salaam, babban birnin ƙasar.
Gwamnatin Jihar Sokoto ta sanar da fara biyan mafi ƙarancin albashi na naira 70,000 ga ma’aikatan jihar daga gobe Litinin. Sanarwar ta fito ne daga gwamnan jihar, Ahmad Aliyu, wanda
Gwamnatin jihar Edo ta ce mutane 56 ne suka kamu da cutar zazzaɓin Lassa a jihar a yayin da mutane 8 suka mutu a tsakanin ranar 30 ga watan Disamba
Dakarun sojan Najeriya aƙalla 20 aka kashe a wani hari da ake zargin mayaƙan ƙungiyar ISWAP da kaiwa akan sansaninsu. Ƴan ta’addan sun farma sansanin sojan dake garin Mallam Fatori
A kalla mutanen 11 ne suka rasa rayukansu lokacin da wata tankar mai dauke da man fetur ta fashe a kan titin Enugu-Onitsha a ranar Asabar. Tankar, wanda ta samu
Ƴan bindiga sun kashe Farfesa Emeka Chukwuma wani malami a jami’ar jihar Delta dake garin Abraka. A cewar jaridar Punch, Farfesa Chukwuma mai shekaru 56 ya dawo gidansa dake Umueji
Rundunar yan sandan Najeriya ta ce ta kama mutane biyu da ake zarginsu da hannu da yin garkuwa da matar Hakeem Odumosu tsohon mataimakin babban sufeton ƴan sanda. A wata
An yankewa wani mutum hukuncin ɗaurin shekaru biyu a gidan gyaran hali ba tare da zaɓin tara ba bayan da kotu ta same shi da laifin sare yatsan budurwarsa bayan
Hukumar Kula da Sufurin Ababen Hawa ta Jihar Kwara( KWARTMA) ta ce mutane 18 ne suka mutu a wani hatsarin mota da ya rutsa da wata babbar motar shanu da
Hukumomin tsaro a ƙasar Kuwait sun kama wasu ƴan Najeriya biyu da ake zargi da aikata fashi da makami a wani wurin musayar kuɗaɗe. Rahotanni sun bayyana cewa mutanen biyu
Hukumar Yaki da Shan Magungunan Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA), a hadin gwiwa da Kungiyar Magungunan Kimiyya, ta lalata magungunan da suka dade a ajiye a jihar Jigawa, wanda darajarsu
Ƙungiyar Likitoci Ma’aikatan Gwamnati ta Birnin Tarayya (ARD FCTA) ta fara yajin aikin gargadi na kwanaki uku saboda rashin biyan albashi, alawus, da wasu buƙatu da ba a cika ba.
Wata motar tanka dake ɗauke da manfetur ta yi bindiga ta kama da wuta a garin Ibadan babban birnin jihar Oyo abun da ya kai ga konewar direban motar ƙurmus.
Gwamnatin Tarayya ta amince da kafa sabuwar kwalejin koyon fasaha a Abuja, wanda za a kira da sunan Shugaba Bola Tinubu. Ministan Ilimi, Tunji Alausa, ya tabbatar da wannan a
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana cewa, Nijeriya ta gurfanar da fiye da 100 daga cikin masu daukar nauyin ta’addanci da kuma tallafawa kungiyoyin ta’addanci cikin shekaru biyu da suka gabata.
Wasu ƴan bindiga da ake zargin ƴan fashin daji ne sun kashe aƙalla mutane bakwai wadanda yawancinsu ƴan kasuwa ne tare da jikkata wasu 11 a kasuwar shanu ta Ngalda
Hukumar Aikin Hajji ta Ƙasa NAHCON ta sanar da kudin kujerar aikin hajjin shekarar 2025. A wata sanarwa ranar Litinin mai magana da yawun hukumar , Fatima Sanda Usara ta
Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ya bar Abuja domin wakiltar Nijeriya a taron shekara-shekara na Tattalin Arziƙi na Duniya (WEF) na 2025, wanda za a gudanar a Davos, Switzerland. A
Mai shari’a Deinde Dipeolu ya bayar da umarnin kama wani mutum mai suna Oku bayan jami’in shigar da ƙara, Mohammed Bello, ya gabatar da buƙatar cewa Oku ya kasa halartar