Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Ministan kudin Zimbabwe Mthuli Ncube a lokacin da ya isa majalisa domin gabatar da kasafin kudin kasar kwanaki kadan bayan fitar da sabuwar
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Ministan kudin Zimbabwe Mthuli Ncube a lokacin da ya isa majalisa domin gabatar da kasafin kudin kasar kwanaki kadan bayan fitar da sabuwar
Image caption Sarkin ya cire Hakimansa biyar cikin tare wadanda suke a Masarautar kan kin yi masa biyayya. Mai martaba Sarkin Bichi Alhaji Aminu Ado Bayero ya sauke wasu hakimai
Hakkin mallakar hoto AFP PHOTO/KCNA VIA KNS Image caption Shugana Kim Jong-un ya kara irin barazanar da yake wa Amurka a ‘yan kwanakin nan. Koriya ta Arewa ta sake gudanar
Hakkin mallakar hoto Reuters Jam’iyyar Conservatives ta Firai minista Boris Johnson ta lashe mafi yawan kuri’un da aka kada a zabe Birtaniya aa gagarumin rinjaye, inda yanzu haka ta lashe
Hakkin mallakar hoto OthersImage caption Aung San Suu Kyi ta musanta zargin cewa kasarta ta yi wa Musulmin Rohingya kisan kiyashi A ranar Alhamis din nan kotun duniya za ta
Mai dakin shugaba Muhammadu Buhari, Aisha Buhari ta wallafa wani rubutu da yake ta karakaina a shafukan sada zumunta, inda da kanta ta caccaki mai magana da yawun Buhari, malam
Hakkin mallakar hoto AFP Image caption Dutsen ya fara aman wuta tun ranar Litinin Yan sanda a New Zealand sun ce har yanzu babu wata alamar cewa mummunan yanayin da
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Matashin dan wasa Gabriel Martinelli mai shekaru 18 mafi karancin shekaru da ya ci wa Arsenal kwallo a bana Kocin rikon kwaryar Arsenal,
WASHINGTON DC — Ana kallon wannan rana a matsayin wata gagarumar nasara ce wurin tabbatar duk al’ummar duniya suna samu ‘yancin su da Allah ya basu ba tare da la’akari
Gwamnan jihar kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya nada Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, a matsayin shugaban Majalisar Sarakunan Gargajiya ta jihar. A wata sanarwa da babban sakataren hulda da
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Messi ne kan gaba a zira kwallaye a La Liga ta bana Lionel Messi ya sake kamo Cristiano Ronaldo a wani shafin na
Hakkin mallakar hoto Tottenham Hotspur FC Tottenham ta yi wa Burnley ruwan kwallaye har biyar a wasan Premier mako na 16 a filin wasa na Tottenham Hotspur. Tawagar Mourinho ta
Hakkin mallakar hoto SALIHU TANKO YAKASAI Tirka-tirkar masarautu a Kano A wannan makon ne Majalisar zartarwa ta jihar Kano ta sake aikawa da wani sabon kudiri ga majalisar jihar, domin
Hakkin mallakar hoto Hukumar tsaro ta farin kaya a Najeriya DSS ta saki Omoyele Sowore bayan ya yi fiye da wata uku a hannunta, kamar yadda lauyansa Femi Falana ya
Tsohon gwamnan Jihra Abia, Orji Kalu (Hoto: Shafinsa na Twitter) Photo: Twitter Wata kotu a jihar Legas da ke kudancin Najeriya, ta yanke hukuncin zaman gida yari ga tsohon gwamnan
Wata kotu da ke zama a Kaduna ta yanke hukuncin mayar da jagoran kungiyar IMN a Najeriya Sheikh Ibraheem El-Zakzaky da matarsa gidan yari daga hannun hukumar tsaro ta farin
Hakkin mallakar hoto fadarkanotadabo Gwamnatin Kano da fadar masararutar kano na takun saka Gwamnatin Jihar Kano ta musanta rahotannin da ke cewa ta kwace wani fili mallakar Sarkin Kano Muhammadu
Hakkin mallakar hoto Getty Images Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta Najeriya EFCC ta ce ta kama wasu mutum 23 da aka
Hakkin mallakar hoto Nigeria Presidency Image caption A ranar Litinin ne Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya assasa harsashin gina Jami’ar Sufuri ta farko a kasar. Za a gina makarantar
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption James Meddisson daga hagu tare da Brendan Rodgers Kocin Leicester Brendan Rodgers ya yi watsi da jita-jitar da ke danganta shi da komawa