WASHINGTON D.C. — Yayin da aka yi kwannaki da kaddamar da dokar zama a gida a wasu jihohi domin takaita yaduwar Coronavirus, wasu batutuwa na kara tasowa kamar na mawuyacin
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
WASHINGTON D.C. — Yayin da aka yi kwannaki da kaddamar da dokar zama a gida a wasu jihohi domin takaita yaduwar Coronavirus, wasu batutuwa na kara tasowa kamar na mawuyacin
Hakkin mallakar hoto Facebook/Shaikh Muhammad Sani Yahaya Jingir Image caption Shaikh Jingir ya ce zai yi biyayya ga hukumomin Najeriya Ash-Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir, malamin addinin Musuluncin nan na
—BBC Hausa Real Madrid na son dauko dan wasan Arsenal mai shekara 30 dan kasar Gabon Pierre-Emerick Aubameyang – amma sai idan basu yi nasarar sayo dan wasan Norway Erling
Hakkin mallakar hoto Getty Images Maurizio Sarri da ‘yan wasan Juventus sun yafe albashin wata hudu domin ceto kungiyar daga tabarbarewar tattalin arziki sakamakon coronavirus. Kudin da Juventus za ta
Hakkin mallakar hoto Twitter/@jidesanwoolu Jihar Legas da ke kudancin Najeriya inda cutar numfashi ta coronavirus ta fi kamari a kasar ta sanar da matakinta na samar da wata cibiyar killace
Tun bayan da aka samu rahoton yaɗuwar cutar Corona a wasu kasashen duniya, hukumomin kasar Saudiyya sun dauki matakan kariya domin hana cutar bazuwa. A cikin matakan da suka fara
Bullar annobar coronavirus a duniya a wannan karni da irin barnar da take yi suna tayar da hankulan jama’a da dama. Duniya ta jima ba ta ga wani lamari da
Hakkin mallakar hoto Getty Images Real Madrid na sha’awar sayo matashin dan wasa Erling Braut Haaland, mai shekara 19, daga Borussia Dortmund a bazara. Borussia Dortmund ta sayo dan kasar
A karon farko fiye da mutum 100 sun mutu sakamakon coronavirus a Birtaniya a kwana daya. Adadin mutanen da suka mutu ya tashi daga 475 zuwa 578, a cewar jami’an
Yawan mutanen da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya ya kai 51 bayan da aka samu karin mutane biyar da suka kamu fa cutar. Hukumar dake lura da cututtuka
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Tsofaffin mutane wadanda garkuwar jikinsu ba ta da kwari sun fi yiwuwar shiga matsala sosai idan suka kamu da coronavirus Coronavirus za ta
A wata sanarwa da hukumar ta NCDC ta fitar, ta ce an samu karin wasu mutane biyu dake dauke da cutar coronavirus a jihohin Legas da Osun, yanzu adadin ya
Shugaban majalisar dokokin jihar Edo, Frank Okiye ya kamu da cutar Coronavirus. Mataimakin gwamnan jihar,Philip Shaibu shi ne ya sanar da haka yayin wani taron manema labarai da aka gudanar
Firai ministan Birtaniya Boris Johnson ya bayyana cewa a shirye gwamnatin kasar take ta kara sanya matakai masu tsauri domin dakile yaduwar annobar coronavirus idan mutanen kasar ba su bi
VOA Hausa — A Najeriya cibiyar kare cututtuka masu yaduwa, wadda ake kira NCDC a takaice, ta bayyana cewa a watanni ukun farko na wannan shekarar, an samu karuwar mutanen
Hakkin mallakar hoto Inpho Kwana takwas Lee Duffy ya yi a asibiti kan na’urar da ke taimakawa yin numfashi kafin ya warke da coronavirus. Tsohon dan wasan Warrenpoint da Newry
Shugabar kasar Jamus, Angela Merkel ta killace kanta bayan da ta yi cuɗanya da likitanta wanda aka gwada yana dauke da Coronavirus. Steffen Seibert mai magna da yawun Merkel ya
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Dybala ne dan kwallon Juventus na uku da aka tabbatar ya kamu da Coronavirus Dan kwallon Juventus da kuma Argentina Paulo Dybala ya
Na’urarku na da matsalar sauraren sauti Shugaban Darikar Tijjaniyya a Najeriya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya yi kira ga al’umma su bi umarnin likitoci su daina musabaha domin kauce wa
A bayyane take cewa rikicin da ke ruruwa a APC mai mulkin Najeriya ya taso ne a kokawar da wasu ‘yan jam’iyyar suke yi na tabbatar da ikonsu gabanin zaben