ABUJA, NIGERIA- A wani yunkuri na inganta dangantakarta da al’ummar kasa, rundunar sojin Najeriya karkashin sashin harkokin farar hula na rundunar ta bayyana cewa sojin kasar ta samu rahotanni tare
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
ABUJA, NIGERIA- A wani yunkuri na inganta dangantakarta da al’ummar kasa, rundunar sojin Najeriya karkashin sashin harkokin farar hula na rundunar ta bayyana cewa sojin kasar ta samu rahotanni tare
Wata kotun majistire dake zamanta a Nomansland jihar Kano ta tura, Abdulmajid Danbilki Kwamanda ya zuwa gidan yari. Alkalin kotun mai shari’a, Aminu Magashi shi ne ya zartar da hukuncin
Alamu na nuni da cewa wutar rikicin da ta kunno kai a jam’iyar APC na neman zama gobara daga kogi maganinki sai Allah. Biyo bayan sauke shugaban kwamitin riko na
Hedkwatar jam’iyyar PDP a Najeriya ta ce nan ba da jimawa ba, za ta bayyana sunayen wadanda za su tsaya mata a mukamin Gwamna da mataimaki a jihar Ebonyi da
Adeyemo wanda aka fi sani da suna Sunday Igboho, dan kabilar Yarbawa ne kuma ya yi fice tare da yin kira da a fatattake makiyaya daga kabilar Fulani daga kasashen
Jami’an tsaro a kasar Russia na cigaba da kama mutanen dake zanga-zangar adawa da yakin da kasar take da Ukraine. A birane da dama dake kasar mutane sun fito kan
Shirin ya biyo bayan wasu batutuwa da sauye-sauyen alkibla da ya auku tsakanin manyan jami’iyyu da suka shiga zaben cike gurbi na Majalisar Wakilai na yankin Jos ta Arewa da
Kai Havertz has scored four goals in his past five games in all competitions Chelsea ta lallasa Burnley inda ta ci ƙwallo huɗu cikin kusan minti 23 a karawar farko
Gwamnatin Saudiyya ta ɗage dakatar da aikin Umrah ga Musulmin duniya. Ma’aikatar cikin gidan Saudiyya ce ta sanar da ɗage dakatar da ibadar a ranar Lahadi kamar yadda shafin hukumomin
Matashiyar ta doke wasu matasa maza biyu masu dafa abinci, Carmine Gorrasi dan shekara 18 da kuma wani daliba Christian Passeri, mai shekaru 20 mai fama da ciwon Asperger, a
Kason farko na yan Najeriya da yaki ya raba da kasar Ukraine sun sauka a filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe dake Abuja.
Biyo bayan ware zunzurutun kudi har dalar Amurika miliyan 8.5 da gwamnatin tarayya ta yi domin kwaso yan Najeriya da yakin kasar Ukraine ya shafa yanzu haka kamfanin jirgin Max
Shugaban Muhammadu Buhari ya ce babu kamshin gaskiya a rahoton da ƙungiyar Transparency ta fitar da ke cewa kasarsa ce ta biyu da ta fi cin hanci da rashawa a
Hukumar Kwallon Kafar Rasha ta ce za ta garzaya kotun da’ar wasanni (CAS), don kai koke game da dakatar da ita da kungiyoyin ta shiga harkokin kwallon kafa. A ranar
‘Yan bindiga sun addabi ‘yan kasar a arewaci da arewa maso yammacin kasar inda suka yi kaurin suna wajen sace daruruwan dalibai da mazauna kauyuka domin neman kudin fansa tare
Tsohon gwamnan ne ya tabbatar wa BBC Hausa wannan labari, inda ya ce ya yi nisa a shirinsa na komawa jam’iyyar NNPP watau New Nigeria Peoples Party. Wani makusancin tsohon
A cigaban zaman da take na kada kuri’a kan rahoton kwamitin majalisar dattawa na gyaran kundin tsarin mulkin Najeriya na 1999 an gabatar da kudurin sauyawa wasu kananan hukumomi sunana.
Rahotanni daga jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya sun ce mayaƙan ISWAP sun kashe aƙalla mutum 13 a ƙauyuka da dama na jihar Borno. An kai hare-haren ne
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ziyarci tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a gidansa dake Abeokuta a jihar Ogun. Atiku ya isa gidan Obasanjo da misali karfe 10 na